Gwamnatin Jihar Kano ta ce ta shiga cikin jimami sakamakon rasuwar Barrista Maryam Abubakar, Daraktar Shirye-shirye a Cibiyar Wayar da Kai kan Adalci da Riƙon Amana...
Rundunar Sojin Sama ta Nijeriya (NAF) da ke aiki a karkashin Rundunar Sojan Sama ta ‘Operation FANSAN YAMMA’, Sashe na 2, a ranar 28 ga Disamba,...
Shahararren dan damben boksin na duniya, Anthony Joshua, ya tsallake rijiya da baya a wani mummunan hatsarin mota a ranar Litinin. Mutum biyu sun rasu a...
Siyasar Jihar Kano da ke arewacin Nijeriya ta ɗauki ɗumi sakamakon wasu bayanai da suka nuna cewa kowane lokaci daga yanzu Gwamna Abba Kabir Yusuf zai...
Ƙungiyar kare haƙƙin jama’a da sa ido kan kashe kuɗaɗen gwamnati, a Najeriya, SERAP, ta shigar da ƙara a gaban kotu kan gwamnonin jihohi 36 da...
A wani ɓangare na shirinmu na ci gaba da tallafa wa ilimi da kuma nuna muhimmancinsa, Ƙungiyar Ɗaliban Najeriya ta Ƙasa (NANS) reshen jihar Kano. karkashin...
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu, ranar Lahadi ya tashi daga birnin Lagos zuwa ƙasashen Turai domin ya ci gaba da hutunsa na shekara, a cewar fadar...
Jami’an Hukumar Yaƙi da Sha da Fataucin Miyagun Ƙwayoyi ta Nijeriya (NDLEA) sun kama wani mutum mai suna Chidiebere Basil, mai shekaru 37, tare da wasu...
Hukumar Kula da Yaɗuwar Cututtuka ta Ƙasa (NCDC) ta bayyana cewa akalla ’yan Najeriya 26,866 ne suka kamu da cutar ƙyanda, yayin da mutane 153 suka...
Rahotanni daga majiyoyi masu kusanci da harkokin siyasar Kano na nuna cewa gwamnan jihar, Abba Kabir Yusuf, na iya ficewa daga jam’iyyar NNPP zuwa jam’iyyar APC...
Dakarun Sojin Najeriya sun kashe ’yan bindiga tara bayan sun yi artabu da su a Ƙaramar Hukumar Shanono ta Jihar Kano. Lamarin ya faru ne a...
Dakarun Sojin Najeriya sun ce sun kashe aƙalla ’yan ta’adda 438 daga ƙungiyoyin Boko Haram da ISWAP a cikin tsawon watanni bakwai da suka gabata, yayin da...
Rundunar ’Yan Sandan Jihar Zamfara, ta tabbatar da fashewar bam a hanyar Dansadau zuwa Magami, lamarin da ya yi sanadin mutuwar wasu matafiya. Kakakin rundunar, DSP...
Wani matashi mai suna Chisom ya rasa ransa sakamakon wata takaddama da ta barke tsakaninsa da ɗan uwansa kan Cajar wayar hannu a garin Ihiala da...
Karuwar satar mutane da ake yi wa manoma a Jihohin Kwara, Filato, Taraba, Neja, da sauran jihohin tsakiyar Nijeriya na kara haifar da fargabar matsalar karancin...
Gwamnatin Tarayya ta ce za ta fara aiwatar da sabbin dokokin haraji daga ranar 1 ga watan Janairu, 2026, kamar yadda aka tsara. Ta ce...
Rundunar ƴansandan Nijeriya ta ce ta kama wasu mutane biyu da ake zargi mambobin ƙungiyar ƴan fashin daji ne da ke kai hare-hare da garkuwa da...
Wata kotu a ƙasar Ghana ta yanke wa wata ‘yar Najeriya, Beauty Alakwe, hukuncin daurin watanni 15 tare da aikin wahala a Gidan yari, saboda cin...
Tsohon Sanatan Kaduna ta Tsakiya, Shehu Sani, ya ce taimakon soji daga kasashen waje ba shi ne mafita ta dindindin ga gakalubalen tsaron Najeriya ba. Shehu...
Majalisar Wakilai ta bayar da umarnin sake fitar da manyan dokokin sauye-sauyen haraji guda huɗu, bayan cece-kuce a bainar jama’a kan zargin yin cushe cikin abin...