Jami’ar Maryam Abacha American University of Nigeria (MAAUN) ta ba wa dalibai 43 da suka kammala karatu da digiri na First Class guraben karatun ƙasashen waje...
Jami’ar Maryam Abacha American University of Nigeria (MAAUN) da ke Kano ta bai wa tsohon Shugaban Mulkin Soja na Najeriya, Marigayi Janar Sani Abacha, da kuma...
Wata gobara ta tashi a ɗaya daga cikin ofisoshin hukumar karɓar tattara kuɗaɗen shiga ta ƙasa (FIRS) da ke Abuja a yau Asabar. Wani bidiyoyi da...
Sojojin Rundunar Operation Hadin Kai sun cafke motocin a-kori-kura guda biyu da ake zargin suna ɗauke da kayayyaki ga ’yan ta’addar ISWAP a Jihar Borno. Jami’in...
Hukumar tsaro ta farin kaya, a Najeriya (DSS), ta gurfanar da Abdulmalik Abdulazeez Obadaki, wanda ake zargi da zama babban jagoran harin ta’addanci da aka kai...
Shekara arba’in da biyar da suka gabata, rikicin Maitatsine ya girgiza Jihar Kano, inda ya sauya birnin daga cibiyar kasuwanci zuwa wani launi mara daɗin faɗe....
Wani Tsohon ma’aikacin gwamnati mai ritaya, Alhaji Bello Abdullahi (Sarkin Shangu Murabus), wanda ya bayar da dukkanin kudin fanshonsa na kimanin Naira miliyan biyar domin gina...
Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu zai tashi daga Abuja a ranar Asabar domin kai ziyarar aiki zuwa jihohin Borno, Bauchi da Lagos, kamar yadda Fadar Shugaban...
Wawason zinarin da ake haƙowa a haramtattun wurare a Nijeriya na ta’azzara tarzomar ‘yanbindiga a wasu yankunan ƙasar, a cewar jami’an gwamnati, rahotannin masana, da mazauna...
Hukumar Kula da Ingancin Abinci da Magunguna ta Ƙasa (NAFDAC), ta lalata magunguna da kayan abinci marasa inganci da kuma waɗanda wa’adinsu ya ƙare, wadda darajarsu...
Hukumar Dakile Yaduwar Cututtuka ta Kasa NCDC ta bayyana cewa Najeriya ta fi samun yawan mutanen da suka mutu a dalilin kamuwa da zazzabin lassa a...
Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya gabatar wa da majalisun dokokin ƙasa kasafin kuɗin shekarar 2026, wanda ya kai Naira triliyan 58.47. A cewar shugaban ƙasar,...
Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya yaba wa Kwamitin Gudanarwar Jami’ar Northwest, dake nan Kano, bisa nada Shugabar Jami’ar (Vice Chancellor) cikakkiya bayan bin...
Shugaban Ƙasa Bola Tinubu ya umurci gwamnonin jihohi 36 na ƙasar nan da su tabbatar da cewa suna mika kuɗaɗen Kananan Hukumomi kai tsaye ga hukumomin,...
Rundunar ’yan sandan Jihar Ebonyi ta tabbatar da rasuwar wani Mataimakin Kwamishinan ’Yan Sanda (ACP), Ogbon-inu Popoola, wanda ya rasu yayin da yake halartar taron shugabanci...
Babbar Kotun da ke zaune a Jihar Delta ta fitar da umarnin hana Sufeto Janar na ƴan sanda (IGP) da Hukumar ƴan sanda komawa tilasta wa...
Wani babban jami’in ’yan sanda mai mukamin Deputy Superintendent of Police (DSP), Isah Abdullahi, ya mutu a Jihar Neja bayan da ake zarginsa da hannu wajen...
Shahararren jarumin fina-finan Amurka, Tyrese Gibson ya yi ishara da cewa gwarzon ɗanƙwallon duniya, Cristiano Ronaldo zai fito a mashahurin fim ɗin nan na Fast &...
Ƙungiyar Centre for Human Rights and Charity Development Association (CHRCDA) ta bai wa Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, da Kwamishinan Harkokin Jin-ƙai da Yaƙi...
Kamfanin First Class Refreshment Limited na Nijeriya ya samu lasisin gudanar da kasuwanci (franchise) daga kamfanin Silk United Company na kasar Saudiyya, a wani mataki da...