News
Jami’an EFCC Sun Bankado Wasu Kadarori Na Kimanin N212bn Da Ke Da Alaka Da Malami
Hukumar Yaƙi da Cin Hanci da Rashawa ta Ƙasa (EFCC) ta gano wasu kadarori 41 da ake dangantawa tsohon Babban Lauyan Ƙasa (Attorney-General of the Federation) kuma Ministan Shari’a, Abubakar Malami.a
Jaridar TheCable ta gano cewa kadarorin da ake zargi suna jihohin Kebbi, Kano, da kuma Babban Birnin Tarayya (FCT).
‘’Yan Ta’adda Sun Fara Amfani Dana’urar POS Wajen Karɓar Kuɗin Fansa’
Kadarorin sun haɗar da otal-otal, gidaje da, filaye, makarantu da kuma wuraren buaga takardu.
Advertisements
