Ɗan takarar shugaban ƙasa a jam’iyyar APM kuma gwamnan jihar Oyo, Seyi Makinde, ya ce tsare-tsaren tattalin arziki da gwamnatin Shugaba Tinubu ta zo da shi...
Gwamnatin Jihar Kano tare da haɗin gwiwar Gidauniyar Yadudu Waqf Foundation sun gudanar da gwajin cutar hanta (Hepatitis) kyauta ga al’umma a harabar Jami’ar Bayero da...
Hukumar Yaƙi da Sha da Fataucin Miyagun Ƙwayoyi ta Ƙasa (NDLEA) ta kama wani ƙunshin hodar iblis da aka ɓoye cikin wani turmin katako na gargajiya...
Majalisar Dokokin Jihar Kano ta amince da gyaran dokar da ta haramta wa makarantu masu zaman kansu ƙara kuɗin makaranta ba tare da bin ƙa’idojin da...
Fitaccen malamin addinin Musulunci, Ahmad Abubakar Gumi, ya bayyana cewa babu wani laifi idan malaman addini suka shiga siyasa tare da neman mukamai, yana mai cewa...
Ministan Tsaron Najeriya, Janar Christopher Musa (mai ritaya), ya bayyana cewa mahaifiyarsa ta kasance tana sayar da koko da kosai domin tallafa wa iyalansu, yana mai...
Rundunar Sojin Nijeriya ta ce matar wani babban jami’in kula da harkokin kuɗaɗen ƙungiyar ISWAP tare da ɗanta mai shekara 11 sun miƙa wuya ga dakarun...
Jami’an tsaro da suka haɗa da rundunar Tsaron Fararen Hula (NSCDC), ’Yan Sandan Nijeriya da Sojoji sun kama wani da ake zargin yana kai wa ’yan...
DAGA SAFIYA MUHAMMAD USMAN Cibiyar International Institute of Islamic Thought (IIIT) ta shirya taron horaswa ga mambobin Ƙungiyar Mata ‘Yan Jarida ta Najeriya (NAWOJ), reshen Jihar...
Mai Bai wa Gwamnan Jihar Kano Shawara ta Musamman kan Harkokin Wayar da Kai, Hajiya Bilkisu Yakubu Indabo, ta bayyana cewa gwamnatin jihar na shirin ƙaddamar...
Tsohon Mataimakin Shugaban Ƙasa, Atiku Abubakar, ya mayar da martani ga tsohon Shugaban Ƙasa, Olusegun Obasanjo, inda ya ce bai taɓa nadamar adawa da yunƙurin wa’adin...
Rundunar ’Yan Sandan Jihar Kano ta ce ta ƙwato na’urorin hasken rana (solar) guda 160 da darajarsu ta kai kimanin Naira miliyan 59.2, waɗanda ake zargin...
Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta Ƙasa (INEC) ta wallafa bayanan sirri da takardun shaidar ‘yan takarar shugaban ƙasa da na majalisar dokoki ta ƙasa domin...
Ana fargabar cewa wasu ’yan bindiga sun sace shugaban Jam’iyyar APC na Ƙaramar Hukumar Rogo ta Jihar Kano, Alhaji Abdullahi Fanka Beli, a wani hari da...
Daga Safiya Muhammad Usman Hukumar Gandun Daji tare da haɗin gwiwar ƙungiyar Global Environment and Climate Conservation Initiative (GECCI) sun gudanar da taron bita na...
An daura auren Kamaldeen Adamu, ɗan Alhaji Adamu Yusuf Ganga, da amaryarsa Khadija Samisu Muhammad, ‘yar Alhaji Saminu Muhammad Kura, a ranar Juma’a, 31 ga Yuli,...
Gwamnatin Jihar Kano ta kama mutane biyu da ake zargi da yanka tare da sayar da filayen gwamnati da ke Rimin Zakara a Ƙaramar Hukumar Ungogo....
Hukumar Yaƙi da Fataucin Mutane ta Ƙasa (NAPTIP) reshen Jihar Jigawa ta ce ta ceto mutane 258 tare da haɗa su da iyalansu tun bayan kafa...
Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta Ƙasa (INEC) ta bayyana cewa bai kamata a riƙa tura dakarun sojoji domin kula da tsaro a lokacin gudanar da...
Jami’an NSCDC sun kama wani matashi mai shekara 27 bisa zargin yunƙurin satar babur Adaidaita Sahu a kan titin IBB da ke cikin birnin Kano. Mai...