Hukumar zabe ta Najeriya INEC ta ayyana Ademola Adeleke na jam’iyyar Accord Party a matsayin wanda ya lashe zaben gwamnan Jihar Osun da aka gudanar ranar...
Wasu ’yan Najeriya sun yi cincirindo a ranar Asabar domin dibar Ganimar man fetur da wata tankar mai ta zubar a kan babbar hanyar Lagos-Ibadan, kusa...
Tsohon shugaban mulkin soja, Janar Ibrahim Badamasi Babangida (mai ritaya), ya ce duk wani juyin mulkin soja da ya yi nasara a tarihin Najeriya ya samu...
Tsohon ɗan dattawan Najeriya, Dino Melaye, ya bayyana cewa kiwon akuya guda ɗaya ne ya zama tushen arzikin da ya samu tun yana ƙarami, yana mai...
Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya samu lambar yabo ta musamman kan ƙwarewa wajen gudanar da harkokin tsaro daga Cibiyar Nazarin Tsaro da Dabarun Tsaro...
Wani gini ya rufta a makarantar Khadija Bala Idris ta Hafizul Qur’an da ke Kurna Kwachiri, a Jihar Kano, yayin da dalibai suka shiga wani aji...
Wata mata mai shekaru 35 da ’ya’yanta maza biyu, sun rasu bayan wani gini da ake ginawa ya rufta kan gidansu a yankin Rigasa da ke...
Daga Abba Anwar A wani taron harkar tsaro da cigaban kasa na duniya da a ka gudanar kwanan nan a birnin tarayya Abuja, wanda shugaban kasa...
Gwamna Abba Kabir Yusuf ya kai ziyarar dubiya ne da kuma ganin yadda su kansu ma’aikatan asibitin suke kulawa da lafiyar al’ummar jihar Kano. Ziyarar ta...
Tsohon mataimakin shugaban Najeriya Atiku Abubakar ya ruga kotu domin hana shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu tsayawa takarar zaɓe mai zuwa, saboda abinda ya kira gabatar...
Sarkin Shanu, Sarkin Maganin Gargajiya na Jihar Kano, Dr. Abubakar Yusuna, ya gayyaci al’umma zuwa shagalin Maulidin Fiyayyen Halitta, Annabi Muhammad , da za a gudanar...
Rundunar ’Yan Sandan Jihar Kano ta ce ta samu nasara wajen yaki da laifuka, bayan kama mutane biyar da ake zargi da fashi da makami tare...
Alkaliyar babbar kotun Jihar Kano, Mai Shari’a Dije Abdu Aboki, ta bayar da umarnin sakin fursunoni bakwai bisa dalilan rashin lafiya, bayan ta duba shari’o’in mutane...
Rundunar ’Yansandan Najeriya ta tura kwamishinonin ’yansanda 30 da sama da jami’ai 15,000 domin tabbatar da tsaro yayin zaɓen gwamnan Jihar Osun da za a gudanar...
Akalla mutane bakwai ne su ka mutu bayan ruftawar wani ramin hakar ma’adinai a yankin Kassa da ke karamar hukumar Barkin Ladi a jihar Filato. Shaidun...
Adadin yaran da ba sa zuwa makaranta a Jihar Kano ya ragu da kashi 11.5 cikin 100, daga 989,234 a shekarar 2023 zuwa 875,593 a sabon...
Hukumar Yaƙi da Cin Hanci da Rashawa da Sauran Laifukan da Suka Shafi Hakan (ICPC) ta ce ta gano wani jami’in gwamnati da ya sanya sunayen...
Tsohon Babban Hafsan Tsaron Najeriya, Janar Lucky Irabor (mai ritaya), ya bukaci hukumomin tsaro da su gudanar da bincike tare da daukar matakin da ya dace...
Rundunar ƴan sandan shiyya ta ɗaya a Kano ta kama mutane biyar bisa zargin yin kwaikwayon wani likitan magungunan gargajiya da kuma samarwa, siyarwa da rarraba...
Hukumar Hisbah ta Jihar Kano ta sanar da fara wani sabon gagarumin shiri na yaƙi da ayyukan lalata da sauran abubuwan da suka saɓa wa dokoki...