Hukumar Hana Sha da Fataucin Miyagun Ƙwayoyi ta Ƙasa (NDLEA) ta kama wata tsohuwa mai shekaru 101, Esther Ogunmabo, bisa zargin safarar miyagun ƙwayoyi a garin...
Fitaccen ɗan siyasar nan kuma Ɗan takarar shugaban ƙasa a jam’iyyar PRP, Donald Duke, ya sha alwashin magance matsalar rashin tsaro da ke addabar Arewacin Najeriya...
Kamfanin Nestlé Milo ya tallafa wa masu sana’ar sayar da shayi 2,000 a Kano da Jos ƙarƙashin shirinsa na tallafa wa kwastomomin da suka jima suna...
Wani ɗan kishin al’umma, Hon. Adamu S. Ladan, FCAI, ya miƙa sabuwar makaranta mai ajujuwa shida ga Ƙaramar Hukumar Dandume da al’ummar Tudun Badole da ke...
Rundunar Sojin Saman Najeriya (NAF), ƙarƙashin Operation Hadin Kai, ta ce jiragen yaƙinta sun kashe kimanin ’yan ta’adda 36 a wasu hare-haren sama da aka kai...
Mutane huɗu yan gida ɗaya sun mutu a garin Ihima da ke Ƙaramar Hukumar Okehi ta Jihar Kogi, bayan sun ci Amala. Lamarin ya faru ne...
’Yan bindiga sun kai hari wani masallaci a garin Dekara, da ke Ƙaramar Hukumar Borgu a Jihar Neja, inda suka yi awon gaba da mutane a...
Makarantar Iqra’a Academy for Science and Islamic Education, da ke Nguru a Jihar Yobe, ta shirya gudanar da bikin yaye dalibai karo na biyu tare da...
Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya bayar da umarnin kama wani mutum, Prince George Buchi Nwabueze, bisa zargin hannu wajen kafa wata hukumar bogi a Abuja....
Hukumar binciken laifuka ta Amurka (FBI) ta nemi wata kotun tarayya a Washington DC da ta ba ta damar gabatar da bayanan sirri domin bayyana dalilin...
Shugaban Hukumar Yaƙi da Cin Hanci da Rashawa ta Najeriya (EFCC), Ola Olukoyede, ya bayar da umarnin janye zarge-zargen da hukumar ta shigar kan Maryam Isah...
Ƙungiyar Civil Society Organisation for Conflict Resolution in Nigeria (CS-CRIN) ta buƙaci ’yan jarida su taka muhimmiyar rawa wajen yaƙi da safarar mutane, ƙaura ba bisa...
Gwamnatin Jihar Kano ta ce za ta takaita zirga-zirgar manyan motoci a cikin kwaryar birnin daga ƙarfe 6:00 na safe zuwa dare, a wani mataki na...
Ana fargabar mutuwar kusan mutane 40 bayan wani kwale-kwale da ke ɗauke da manoma da ma’aikatan aikin gona ya kife a garin Gorau, da ke ƙaramar...
Rundunar ’Yan Sandan Jihar Bauchi ta tabbatar da mutuwar mutane uku, ciki har da wata mata mai juna biyu da wata mai shayarwa, sakamakon walƙiya da...
Hukumar Tsaro ta Farin Kaya (DSS) ta kama wani mutum, Moferewa Maiye, bisa zargin kwaikwayon jami’in hukumar da kuma amfani da kayan DSS wajen tsoratar da...
Fitaccen malamin addinin Musulunci, Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa, ya ce bai kamata a kafirta mutum ko a yi masa kallon wanda ya fita daga Musulunci saboda...
Rundunar ’Yan Sandan Jihar Neja ta sanar da cafke wasu mutane tara da ake zargi da hannu wajen fasa shaguna, satar kayayyaki, karɓar kayan sata da...
DAGA ZAINAB KAMAL IBRAHIM, KANO An yi kira ga Musulmi da su yi amfani da watan Rabi’ul Awwal wajen yawaita addu’o’i, ibada da ayyukan alheri domin...
Kwamishinan Yaɗa Labarai da Harkokin Cikin Gida na Jihar Kano, Kwamared Ibrahim Abdullahi Waiya, ya ce matakin da Gwamna Abba Kabir Yusuf ya ɗauka na biyan...