Kungiyar tafiyar Tinubu Maliya Shonikan Organisation (TMS) ta shigar da ƙorafi ga shugabancin jam’iyyar APC a Jihar Kano, inda ta yi zargin cewa ana cin zarafi...
Rundunar ’Yan Sandan Jihar Jigawa ta ce ta kama mutane 10 da ake zargi da aikata laifuka daban-daban, ciki har da satar shanu, damfara da lalata...
Kwamishinan Yaɗa Labarai da Harkokin Cikin Gida na Jihar Kano, Comrade Ibrahim Abdullahi Waiya, ya samu lambar yabo ta ƙasa kan ƙwarewar sadarwa a lokacin rikici....
Wasu ’yan fashi da makami sun shafe kusan sa’o’i shida a gidan wani magidanci a Ibadan, babban birnin Jihar Oyo, inda suka ci abinci, suka sha...
Babbar Kotun Tarayya da ke Kano ta sanya ranar 21 ga Satumba, 2026, domin ci gaba da sauraron ƙarar da ke neman kalubalantar cancantar Shugaba Bola...
Ɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar NDC a zaɓen 2027, Peter Obi, ya zargi wasu farfesoshi da hannu wajen taimaka wa wasu mutane yin magudin zaɓe...
Hukumar Kula da Yanayi ta Nijeriya (NiMet) ta yi gargaɗin yiwuwar samun ambaliyar ruwa ta ba-zata a jihohi 13 daga ranar 11 zuwa 20 ga Agustan...
Wani matashi mai suna Abdullahi Aminu, mai kimanin shekaru 18, ya rasa ransa bayan da ya fada cikin wani Ruwa a yankin Kofar Gabas, da ke...
Daya daga cikin fitattun Malaman Addinin Musulunci a nan Kano Sheik Alaramma Hadi Inuwa Maihula Sanka ya ce Auren zawarawa da gwamnatin Jihar Kano ta yi...
Rundunar ’yan sandan Faransa ta kama wasu mutane da ake zargi da hannu wajen safarar miyagun ƙwayoyi da wasu haramtattun kayayyaki zuwa cikin gidan yari ta...
Rundunar Sojin Ƙasa ta Najeriya ta buɗe shafin neman aikin soja na musamman, wato Short Service Combatant Commission (SSCC) Course 50/2027, ga ’yan Najeriya da suka...
Shugaban Rundunar Haɗin Gwiwa ta Jihar Kano kan Yaƙi da Shan Miyagun Ƙwayoyi da Safararsu (MATFDAT), Alhaji Muhyi Magaji Rimin Gado, ya bayyana cewa babu wani...
Gobara ta tashi a wasu wurare biyu daban-daban a Jihar Kano, ciki har da reshen Bankin Access da ke Dawanau, a Ƙaramar Hukumar Dawakin Tofa, da...
Mutane huɗu ne suka rasa rayukansu, yayin da wasu suka jikkata bayan wani gini mai hawa ɗaya ya rufta kan wani gida a Unguwar Dukawar Gobirawa...
Aƙalla mutane 237 ne suka mutu sakamakon kamuwa da zazzabin Lassa a Nijeriya cikin watanni bakwai na shekarar 2026, a cewar Cibiyar Kula da Cututtuka Masu...
Malamin addinin Musulunci, Sheikh Ahmad Abubakar Gumi, ya yi kira da a raba addini da siyasar jam’iyyu a Najeriya, yana mai cewa bai kamata a mayar...
Rundunar ’Yan Sandan Jihar Kwara ta kama wata matar aure bisa zargin kashe ’yar kishiyarta mai shekaru uku ta hanyar shaƙe ta har lahira a Ƙaramar...
Hukumar kula da basussukan Najeriya (DMO) ta bayyana cewa jimillar bashin da ake bin ƙasar ya kai Naira tiriliyan 159.3, bayan da ya ƙaru da Naira...
Gwamnan jihar Edo sanata Monday Okpebholo, ya ce nadin mataimaka na musamman (SAs) guda 4,000 da gwamnatinsa ta yi ba wani abu ne da ya kamata...
Gwamnan jihar Kano Abba Kabir Yusuf, ya amince da aiwatar da sabon tsarin karin albashi ga malaman jami’a da sauran ma’aikatan Jami’ar Aliko Dangote ta kimiyya...