Zawuyiyar Sheikh Tijjani Usman Zangon Barebare ta yi kira ga matasa da su kiyaye mutuncin zaman Maulidin Annabi Muhammad (S.A.W.), tare da nisantar duk wani abu...
Kanal Mohammed Ma’aji, jami’in Sojin Najeriya da ake zargi da jagorantar wani shirin kifar da gwamnatin Shugaba Bola Ahmed Tinubu, ya ce kishin ƙasa da damuwa...
Wani rahotan hukumar da ke ƙididdige yawan jama’a na duniya ya sanya Kano a matsayi ta 9 cikin biranen da suka fi yawan jama’a a duniya....
Ƙungiyar Good Governance Development Analyst Association (GGODAA) ta gargadi ’yan siyasa da su guji amfani da kalaman ƙiyayya, cin mutunci da tunzura jama’a yayin da ake...
Ɗan takarar gwamnan Jihar Kano na jam’iyyar African Democratic Congress (ADC), Alhaji Ibrahim Ali Amin Little, ya bayyana cewa zai soke dokar da ta bai wa...
Ɗan takarar kujerar gwamnan Jihar Kano a ƙarƙashin jam’iyyar African Democratic Congress (ADC), Alhaji Ibrahim Ali Amin Little, ya bayyana Abdulkadir Shehu Bari a matsayin wanda...
DAGA MUHAMMAD KABIR, KANO Daraktan Kudi na Hukumar Hadejia Jama’are River Basin Development Authority, Dr. Musa Illiyasu Kwankwaso, ya ce jajircewa, haƙuri da kuma salon jagorancin...
Akalla mutane 16 ne gini ya rufta a kansu a yankin Dan Dishe, Kwanar Yashi, da ke Ƙaramar Hukumar Fagge a Jihar Kano. Rahotanni sun ce...
Muna kira ga Sabon Sarkin Takutahar Kasar Hausa Sheikh Jiyali Abdulkadir yayi dukkan abunda ya kamata domin kawowa Najeriya cigaba – Sarkin Daura. Mai Martaba Sarkin...
Fitaccen mawaƙin Najeriya, David Adeleke (Davido), ya yi gargaɗin cewa zai kai ƙorafi ga Shugaban Amurka, Donald Trump, idan aka samu maguɗi ko wata rashin gaskiya...
Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya jagoranci daurin auren gata na zawarawa da ’yan mata 1,500, ƙarƙashin shirin gwamnatin jihar da Hukumar Hisbah ta...
Shugaban Matashiya TV Abubakar Murtala Ibrahim ne ya sanar da haka a wata wasiƙar yabawa da godiya da ya bai wa shugaban kamfanin Ammasco Alhaji Mustapha...
Hukumar ICPC ta ce ba ta samu wata hujja da ke nuna cewa Femi Gbajabiamila, shugaban ma’aikatar fadar shugaban ƙasa, ya aikata laifi a cikin badakalar...
Ana fargabar akalla mutum 21 sun rasa rayukansu yayin da wasu 37 su ka shiga hannun ƴan bindiga bayan wani mummunan hari da su ka kai...
Rundunar ‘Yan Sandan Jihar Jigawa ta sanar da samun gagarumar nasara a yaƙi da aikata laifuka, inda jami’anta suka dakile wani yunƙurin fashi da makami tare...
Hukumar Yaƙi da Cin Hanci da Rashawa ta Nijeriya (ICPC) ta ce ta gano wasu ƙarin hukumomin gwamnati na bogi guda biyu yayin ci gaba da...
Mai Bai wa Gwamnan Jihar Kano Shawara ta Musamman kan Harkokin Wayar da Kai, Hajiya Bilkisu Yakubu Indabo, ta bayyana cewa shirin Government–NGO Handshake zai taimaka...
Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya samu Kyautar Girmamawa ta Women in Security Summit (WINSEC) 2026 bisa gudunmawar da yake bayarwa wajen inganta zaman...
Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya umurci Hukumar EFCC da ta gaggauta komawa kotu domin janye umarnin da ta samu na dakatar da asusun gwamnatin jihar Osun....
Hukumomin da ke kula da shari’ar yara a Jihar Kano sun bayyana cewa yara 24 da ake zargi da aikata laifuka sun amfana da shirin gyaran...