Gwamnatin Jihar Kano ta ayyana Talata, 1 ga Satumba, 2026, a matsayin ranar hutu domin bai wa mazauna jihar damar gudanar da bikin Takutaha, wata muhimmiyar...
Gwamnan Jihar Benue, Hyacinth Alia, ya yi watsi da ƙudurin samar da burtalai ba tare da amincewar gwamnatinsa da al’ummar jihar ba. Hakan na zuwa ne...
Mataimakin Shugaban Jami’ar Atiba da ke Jihar Oyo ya tsere ta katanga yayin da rikici ya ɓarke tsakanin jami’ar da ɗaliban shari’a kan dakatar da jami’ar...
Hukumar Korafe-korafe da Yaki da Cin Hanci da Rashawa ta Jihar Kano (PCACC) ta kama mutane hudu bisa zargin rushe wani aji a Makarantar Firamare ta...
Gwamnatin Jihar Kano ta bayyana aniyarta ta yin aiki tare da dukkanin mutane da ƙungiyoyin da ke da burin tabbatar da zaman lafiya da ci gaba...
Kwamishinan Yaɗa Labarai da Harkokin Cikin Gida na Jihar Kano, Kwamared Ibrahim Abdullahi Waiya, ya bayyana Gwamna Abba Kabir Yusuf a matsayin uban gidansa a siyasance,...
Majalisar Dokokin Jihar Kano ta yi kira ga Gwamna Abba Kabir Yusuf da ya gaggauta daukar matakan dakile barkewar cutar mashako (Diphtheria) da ta hallaka sama...
Yayin da babban zaben 2027 ke kara matsowa, wasu Daraktocin Gudanarwa na hukumomin raya koguna da mada tsan-ruwa (River Basin Development Authorities) sun kafa wata kungiya...
Jam’iyyar APC mai mulkin Najeriya ta musanta rahotannin cewa ta janye jerin sunayen Kwamitin Yaƙin Neman Zaɓen shugaban ƙasa na 2027. Sakataren yaɗa labarai na jam’iyyar...
Ɗan takarar gwamnan Jihar Kano na Jam’iyyar Accord a zaɓen 2027, Ambasada Dakta Mukhtar Gashash, ya bayyana wani sabon tsarin tafiyar da mulki da ya ce...
Wata kotun tarayya a Amurka ta yanke wa wani matashi mai shekaru 23, Deron Lewis-Payne, hukuncin zaman gidan yari na watanni 121, wato shekaru 10 da...
Aƙalla mutane biyar ne suka rasa rayukansu a wani rikici da ya ɓarke a Garejin Naira da Kwabo da ke Ikire, Ƙaramar Hukumar Irewole ta Jihar...
Tsohon Sanatan Kogi ta Yamma, Dino Melaye, ya ce zai garzaya kotu domin kalubalantar nadin Shugaban Hukumar Harajin Najeriya (NRS), Zacch Adedeji, a matsayin Mataimakin Daraktan...
Jami’an tsaro a Jihar Kaduna sun yi nasarar ceto mutane uku da aka yi garkuwa da su, bayan kai samame wata maboyar da ake zargin ’yan...
Fitacciyar ‘yar siyasa kuma ‘yar gwagwarmaya a Arewacin Najeriya, Hajiya Naja’atu Muhammad, ta musanta rahotannin da ke cewa ta tura wata tawaga domin ta nemi afuwar...
Gwamnatin Singapore ta sanar da sabon tsarin tallafa wa iyalai, wanda zai sa kowane yaro ɗan ƙasar da ya cancanta ya samu tallafin gwamnati da ya...
Akalla mutane 30 ne suka mutu, yayin da wasu 22 suka jikkata sakamakon zaftarewar ƙasa a wani wurin zubar da shara a babban birnin Guinea, Conakry....
Rundunar ’Yan Sandan Jihar Ogun ta kama wata mata mai shekara 30, Success Olafemi, bisa zargin ƙoƙarin jan hankalin wata yarinya ’yar shekara bakwai, yayin da...
Ƙungiyar SERAP mai fafutukar kare haƙƙin ɗan Adam da tabbatar da gaskiya da adalci a Nijeriya, ta buƙaci Hukumar Zaɓe ta Ƙasa (INEC) ta bayyana adadin...
Wani sabon bincike ya gano dalilan da suka sa kimanin yara 875,593 da ke tsakanin shekaru 5 zuwa 18 ba sa zuwa makaranta a jihar Kano...