Kamfanin OPay ya karyata wani saƙon bogi da ke yawo a kafafen sada zumunta, wanda ke cewa kamfanin zai dakatar da ayyukansa daga ranar 1 ga...
Kwamitin da Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya kafa domin tsara kundin yaƙin neman zaɓensa na wa’adin mulki na biyu, ya gudanar da taron...
Fadar Shugaban Ƙasa ta kashe sama da Naira biliyan 37.64 kan tafiye-tafiye da sauran abubuwan da suka shafi zirga-zirgar Shugaba Bola Ahmed Tinubu cikin gida da...
’Yan mata uku ’yan gida ɗaya sun mutu bayan kwale-kwalen da suke ciki ya kife a Dam ɗin Tiga da ke Jihar Kano. Matan, waɗanda suka...
Gwamnan Jihar Plateau, Caleb Mutfwang, ya umarci jami’an tsaro da su dakatar da ayyukan wata ƙungiya mai suna HISBA, wadda ake zargin tana gudanar da ayyukanta...
Rundunar ’Yan Sandan Nijeriya ta cafke wasu mutane huɗu, ciki har da likitocin ƙoda biyu, bisa zargin hannu a wata ƙungiyar safarar mutane da cire sassan...
Tsohon Mataimakin Shugaban Ƙasa, Atiku Abubakar, ya soki Shugaba Bola Tinubu kan tafiyarsa zuwa Turai domin hutu a lokacin da Najeriya ke fama da matsalar tattalin...
Rundunar ’Yan Sandan Jihar Jigawa, ta kama mutum 17 da ake zargi da aikata laifuka daban-daban, ciki har da satar shanu, fasa shaguna da lalata kayayyaki....
Rundunar ’Yan Sandan Jihar Kaduna ta ce jami’anta sun tarwatsa wasu sansanonin ’yan bindiga a Ƙaramar Hukumar Makarfi ta jihar. Kakakin rundunar, DSP Mansir Hassan, ya...
Ɗan tsohon Gwamnan Jihar Kaduna, Nasir El-Rufai, Bashir El-Rufai, ya ce yana kwana da wuƙaƙe da bindigogi, yana mai cewa ɗan uwansa kuma ɗan Majalisar Wakilai...
Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu, ya shigar da ƙara a wata kotun tarayya a Amurka domin ƙalubalantar sakin wasu bayanan binciken hukumomin Amurka da suka shafi...
An kashe Mutane 3 wasu da dama sun jikkata bayan ɓarkewar rikici saboda Naira 200 a tsakanin ’yan daba (Area Boys) masu karɓar haramtaccen haraji a...
Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta Ƙasa (INEC) ta tabbatar da Alhaji Ibrahim Ali Amin Little a matsayin ɗan takarar gwamnan Jihar Kano na jam’iyyar African...
Kotun Shari’ar Musulunci ta Ungogo, ƙarƙashin jagorancin Mai Shari’a Muhammad Shurama, ta tura wasu mutane gidan gyaran hali bisa zargin haɗa baki wajen tayar da hankalin...
Hukumar Kwastam ta Najeriya ta ce ta kama dabbobi da tsuntsaye 48 da ake zargin an yi safarar su ba bisa ka’ida ba a kan hanyar...
Gwamnatin Tarayyar Nijeriya ta yi gargaɗi ga al’ummomi 915 da ke cikin jihohi 19 da Babban Birnin Tarayyar ƙasar Abuja kan babbar barazanar ambaliyar ruwa daga...
Ƙasar Amurka na shirin janye kusan sojoji 200 da ta tura Najeriya a wannan shekara domin taimakawa wajen yaƙi da ƙungiyoyin masu tayar da ƙayar baya....
Rundunar ’Yan Sandan Jihar Kaduna ta cafke wani mutum da ake zargi da safarar makamai, tare da kwato bindigogi da harsasai 637 a wasu samame da...
Hukumar Dakile Yaduwar Cututtuka ta Kano (KNCDC) ta tabbatar da bullar cutar kwalara a wasu sassan jihar, yayin da adadin wadanda aka tabbatar sun kamu da...
Ɗan takarar mataimakin gwamnan Jihar Kano na Jam’iyyar Labour Party (LP), Kwamared Abbas Ibrahim, ya bayyana rasuwar Babban Sakataren Ƙungiyar Ƙwadago ta Najeriya (NLC), Kwamared Emmanuel...