Mutane uku sun mutu, yayin da wasu 10 suka samu raunuka bayan wata mota ta fado daga gadar Long Bridge da ke kan titin Lagos zuwa...
Jami’an Sojin Najeriya sun tarwatsa ɗaliban Jami’ar Adekunle Ajasin da ke Akungba-Akoko (AAUA) waɗanda ke gudanar da zanga-zanga, inda jami’an suka yi ta yin harbe-harben bindiga...
Ministan tsaron Najeriya, Christopher Musa, ya ce za a saki mutanen da aka kama bisa zargin hannu a wani shirin kifar da gwamnatin Shugaba Bola Tinubu,...
Daga Khadijat Saidu Kabiru Sarkin Yauri, Dr. Zayyanu Abdullahi, ya yaba wa Gwamnan Jihar Kebbi, Kwarada Dr. Nasir Idris, bisa ayyukan ci gaba da gwamnatin sa...
Kwamishinan ’Yan Sandan Jihar Kano, CP Ibrahim Adamu Bakori, ya ce wasu iyaye mata na taimakawa wajen haifar da fadan daba a wasu unguwannin birnin Kano....
An bayyana Mataimakin Shugaban Ƙasa, Sanata Kashim Shettima, a matsayin ɗan siyasa mai haƙuri da biyayya, wanda haɗin gwiwarsa da Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya taimaka...
Hukumar Binciken Manyan Laifuka ta Amurka (FBI) ta tabbatar da cewa an taɓa gudanar da binciken laifi kan Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu, dangane da zargin...
Shugaban Asibitin Kwararru na Best Choice dake Kano Auwal Lawal Muhammad (Dan Malikin Garo) ya taya gwamnan Kano Alh Abba Kabir Yusuf da al’ummar jihar Kano...
Gwamnatin Tarayya ta sanar da shirin ƙara tura makamai, motocin yaƙi da sauran kayan aikin tsaro zuwa Jihar Kano, domin ƙarfafa yaƙi da ’yan bindiga da...
Rundunar ’yan sandan Najeriya ta kama wasu mutane biyar da ake zargi da mallakar idanuwan mutum biyu da wasu kayan da ake zargin ana amfani da...
Hukumar Yaƙi da Masu Yi wa Tattalin Arzikin Ƙasa Ta’annati (EFCC) ta ce ta kori sama da ma’aikatanta 40 cikin shekaru uku da suka gabata bisa...
Ana fargabar cewa wasu ’yan bindiga sun sace shugaban Jam’iyyar APC na Ƙaramar Hukumar Rogo ta Jihar Kano, Alhaji Abdullahi Fanka Beli, a wani hari da...
Akalla mutane 1,000 ne suka kamu da cutar mashako a ƙananan hukumomi 26 na Jihar Katsina cikin watanni takwas da suka gabata. Sakataren Hukumar Kula da...
Shahararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa na duniya, Lionel Messi, ya sanar da yin ritaya daga buga wa tawagar ƙasar Argentina ƙwallon ƙafa ta ƙasa da ƙasa,...
Jami’an Hukumar Kula da Gidajen Gyaran Hali ta Najeriya sun kama wata mata, Mrs Iyabo Sowunmi, bisa zargin ƙoƙarin shigar da ƙwayar da ake zargin haramtacciyar...
Kamfanin OPay ya karyata wani saƙon bogi da ke yawo a kafafen sada zumunta, wanda ke cewa kamfanin zai dakatar da ayyukansa daga ranar 1 ga...
Kwamitin da Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya kafa domin tsara kundin yaƙin neman zaɓensa na wa’adin mulki na biyu, ya gudanar da taron...
Fadar Shugaban Ƙasa ta kashe sama da Naira biliyan 37.64 kan tafiye-tafiye da sauran abubuwan da suka shafi zirga-zirgar Shugaba Bola Ahmed Tinubu cikin gida da...
’Yan mata uku ’yan gida ɗaya sun mutu bayan kwale-kwalen da suke ciki ya kife a Dam ɗin Tiga da ke Jihar Kano. Matan, waɗanda suka...
Gwamnan Jihar Plateau, Caleb Mutfwang, ya umarci jami’an tsaro da su dakatar da ayyukan wata ƙungiya mai suna HISBA, wadda ake zargin tana gudanar da ayyukanta...