Iyalan tsohon Gwamnan Jihar Kaduna, Nasir Ahmad El-Rufai, sun bukaci Ministan Tsaro na Nijeriya, Christopher Musa, ya janye zargin da ya yi cewa El-Rufai ya taka...
Akalla Tuzurai 29 ne suka mutu sakamakon kashe kansu a gundumar Jalgaon da ke jihar Maharashtra a Indiya, bayan sun kasa samun abokan aure, a cikin...
‘Yanbindiga sun kashe Malam Nasiru Gusau Marafa, mai kula da harkokin kuɗi na Jami’ar NOUN , a wani hari a Jihar Zamfara, a cewar wata sanarwa...
Akalla kauyuka 15 a Ƙaramar Hukumar Dandume ta Jihar Katsina sun zama babu kowa, sakamakon ƙaruwar hare-haren ’yan bindiga da ke addabar yankin. Mazauna yankin sun...
Rundunar ’Yan sandan Jihar Gombe, ta kama wani matashi, Mamuda Danladi, bisa zargin caka wa wata budurwa mai suna Martha Danladi, mai shekaru 20, wuƙa a...
Hukumar Kula da Cututtuka Masu Yaɗuwa ta Najeriya (NCDC) ta ce kashi 68 cikin 100 na mutanen da aka tabbatar sun kamu da cutar mashaƙo (Diphtheria)...
Wani ɗan kasuwa ɗan asalin Najeriya da Birtaniya, Igho Ubiribo mai shekaru 43, ya mutu bayan ya yi wata tiyata ta ƙara girman azzakarinsa a birnin...
Wani fasinja mai suna Arthur Lundeen, mai shekaru 67, an daure shi da salatef da igiyar roba a cikin jirgin saman American Airlines bayan ya tayar...
Gidauniyar Yahaya Sarki ta raba tallafin kuɗi na N20,000 ga mutane 200 da suka haɗa da mata, matasa da masu buƙata ta musamman a yankin Nasarawa...
Kungiyar ’Yan Jarida ta Najeriya (NUJ), reshen Jihar Kano, ta yi kakkausar suka tare da yin Allah-wadai da harin da aka kai wa wasu ’yan jarida...
Dakarun Soji sun ceto mutane 36 da aka yi garkuwa da su tare da kashe wasu ’yan ta’adda da dama a sabbin hare-haren da suka gudanar...
Rundunar ’Yan Sandan Jihar Legas ta kama wasu mutane uku da ake zargi da kasancewa mambobin ƙungiyar masu garkuwa da mutane da ta sace wata ’yar...
Wani fasto na Cocin Celestial Church of Christ (CCC), Bidemi Odukoya, ya kashe matarsa a lokacin wata rigimar cikin gida, kafin daga bisani ya mutu bayan...
Hukumar tsaron fararen hula ta Najeriya, NSCDC, ta ce ta ceto wasu yara ƙanana 15 da aka yi safarar su tare da sayar da kowannensu kan...
Magajin garin Saint-Just-Saint-Rambert a yankin Loire na Faransa ya fitar da wata doka mai ban dariya, inda ya hana sauro masu ratsin baki da fari shawagi...
Gwamnatin Jihar Filato ta umarci rufe dukkan makarantun firamare da sakandare, na gwamnati da masu zaman kansu, a faɗin jihar, domin dakile yaɗuwar cutar mashaƙo. Umarnin...
Gobara ta lalata wasu shaguna da ɗakunan ajiya da ke cikin gine-gine shida a sashen ‘Yan Robobi na Kasuwar Kofar Wambai da ke Kano. Lamarin ya...
Ɗan takarar gwamnan Jihar Kano na jam’iyyar Labour Party (LP), Alhaji Hamisu Santuraki, ya yi alkawarin kafa Hukumar Kula da Hayar Gidaje, idan aka zaɓe shi...
An gurfanar da Abubakar Isyaku da Aliyu Abdullahi a gaban Kotun Shari’ar Musulunci da ke Jaba, Kano, bisa zargin haɗa baki wajen aikata laifi da kuma...
Dakarun Operation FANSAN YAMMA sun kuɓutar da mutane 23 da aka yi garkuwa da su a Jihar Zamfara, tare da dakile wani yunƙurin satar mutane a...