Dakarun haɗin gwiwa na Operation Hadinkai (OPHK) tare da ‘yan sa-kai sun yi nasarar kama wani mutum mai suna Dauda Usman Gubula mai shekara 64 yayin...
Hukumar Wayar da Kai ta Ƙasa NOA ta gargaɗi ƴan kasuwa da su guji ɓoye kayan abinci da kuma ƙara farashi ba bisa ƙa’ida ba a...
Wata gobara da ta tashi da asubahin ranar Juma’a ta ƙone aƙalla shaguna 50 a Kasuwar Fatima Simra Multi-Purpose da ke yankin Dakata a Jihar Kano....
Gwamnatin jamhuriyar Nijar ta sanar da haramta ɗaukar hotunan marasa ƙarfi da ake taimakawa da kayan abinci lokacin azumin Ramadan tare da watsa su a...
Hukumar yaƙi da cin hanci da rashawa mai suna ICPC ta binciki gidan tsohon gwamnan Jihar Kaduna, Nasir El-Rufai, da ke Abuja a ranar Alhamis. Mai...
Gwamnatin Jihar Yobe ta sanar da ƙarfafa matakan tsaro a faɗin jihar, tare da sassauta dokar hana zirga-zirga da tsakar dare domin bai wa Musulmi damar...
A wani yanayi da aka faro azumin watan Ramadana, al’ummar jihar Kano da sauran jihohin da suka dogara da kasuwar Singa wajen samun kayayyakin masarufi kama...
Gwamnan Jihar Jigawa, Umar A. Namadi, ya amince da rage lokutan aiki ga ma’aikatan gwamnati a duk faɗin jihar yayin azumin watan Ramadan na shekarar 2026....
Gwamnatin Tarayya ta bayar da umarnin rufe wata mahaƙar ma’adinai da ke Jihar Filato, bayan wani mummunan hatsari da ya yi sanadiyyar mutuwar aƙalla mutum 38...
Ma’aikatar Shari’a ta Jihar Kano ta sanar da samun nasarar soke belin da aka bai wa Kabiru Aminu, wanda ake tuhuma da aikata laifin duka a...
Musulmai a faɗin duniya sun fara gudanar da azumin watan Ramadana, ɗaya daga cikin ginshiƙan addinin Musulunci. A Najeriya da Saudiyya da ma ƙasashe da dama...
Shugab Bola Tinubu ya sanya hannu akan dokar zaɓen Nijeriya ta 2022 da aka yi wa gyaran fuska, jiya Laraba. Hakan na zuwa ne kwana ɗaya...
Hukumar Tsaro ta Farin Kaya ta Ƙasa (DSS) ta sake kama tsohon gwamnan Jihar Kaduna, Nasir El-Rufai, a daren Laraba, jim kaɗan bayan Hukumar Yaƙi da...
DAGA SUNUSI K/NAISA Fitacciyar kuma ƙwararriyar mai karanta labarai, Hajiya Lami Hafsat Maccido, ta rasu tana da shekaru 72 bayan gajeriyar rashin lafiya. Rahotanni sun nuna...
Babban Daraktan Global Improvement of Less Privileged Persons Initiative (GIOPPINI), Mohammed Ali Mashi, ya ce rahoton da aka fitar kan yawan Kananan Yara Masu Gararamba A...
Shirin rigakafin cutar Contagious Bovine Pleuropneumonia (CBPP) da Jihar Kano ke aiwatarwa ya ci gaba da gudana a karamar hukumar Kumbotso, inda aka shiga rana ta...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI A yayin da al’ummar Musulmi suka shiga kwana Daya a watan Ramadan na shekarar 1447 bayan Hijira, sai kara jajircewa suke...
Fadar Sarkin Musulmi ta bayyana cewa an ga jinjirin watan Azumin Ramadan a na shekarar Musulunci ta 1447, a Najeriya. Cikin wata sanarwa da fatar Sarkin...
Dakarun Operation FANSAN YANMA tare da haɗin gwiwar sauran jami’an tsaro sun kuɓutar da mutum 10 da aka sace a ƙauyen Madakin Hurya da ke ƙaramar...
Hukumar yaƙi da cututtuka masu yaɗuwa NCDC ta ce mutum 31 ne suka mutu sakamakon zazzabin Lassa a cikin makonni biyar kacal, a cewar sabon rahoton...