Daga Yasir sani Abdullah Wani binciken jaridar Punch ya ce kokarin da kwamitin sulhu na jam’iyyar APC ke yi na sasanta rikicin cikin gida a wasu...
Daga kabiru basiru fulatan Ƙungiyar dattawan Arewacin Naeriya (NEF), ta ce shugaba Muhammadu Buhari abin takaici ne ga arewa. Da yake zantawa da manema...
Daga kabiru basiru fulatan Kwamishinan Ƴan Sanda na Jihar Anambra, Echeng Echeng ya ce rundunar sa ta cafke kwamandan ƴan vigilante na jihar a...
Daga usmaU Abdullah jibirin Gwamnatin jihar Katsina karkashin jagorancin Gwamna Aminu Bello Masari ta kafa wani kwamiti da zai shiga lamarin fandararru da suka...
Daga Yasir sani Abdullah Ministan Wutar Lantarki, Abubakar Aliyu, ya ɗauki nauyin yara marayu 16 su yi karatu a makarantar kwana ta kuɗi, mai...
Daga kabiru basiru fulatan Akalla mutum biyar ne suka rasa rayukansu yayin wani rikici ya barke tsakanin manoma da makiyaya a Karamar Hukumar Imeko-Afon ta...
Mawakan wakokin Ingausa sun yi waka kan kwarafshan Marubuta wakokin hausa da na Turanci a Najeriya sun koka dangane da yadda cin hancin da rashawa ya...
Daga muhMuham Muhammad zahraddin Shugaban Ƙasa Muhammadu Buhari ya yi kira ga ƴan ƙasa da su yi wa gwamnatin sa adalci a kan rashin...
Daga kabiru basiru fulatan Hukumar zaɓen Najeriya mai zaman kanta INEC ta ce ci gaba da jinkiri wajen amincewa da dokar zabe ta (2010) da Majalisar...
Daga kabiru basiru fulatan A wata hira da wani gidan talabijin suka gabatar da tsohon shugaban Najeriya, Janar Ibrahim Badamasi Babangida, wanda aka fi...
Daga kabiru basiru fulatan A kullum ayyukan ta’addanci sai ƙaruwa suke yi a jihohin Arewacin Najeriya, irin ayyukan ta’addancin da da can ba a...
Daga muhammMu Muhammad zahraddin A karon farko, tsohon shugaban Najeriya na mulkin soja Janar Ibrahim Badamasi Babangida ya bayyana dalilin da ya sa bai kara...
Daga Yasir sani Abdullah An yi garkuwa da wasu daliban jami’ar tarayya dake garin Lafia a jihar Nasarawa a kusa da harabar jami’ar. Majiyar...
Daga kabiru basiru fulatan Kwamishinan Ƴan Sanda na Jihar Borno, Abdul Umar ya tabbatar da cewa da ƴan Boko Haram sun kai hari kan...
Daga Usman Abdullahi jibirin Ngurun Yobe Gwamnatin Najeriya ta hannun hukumar bayar da agajin gaggawa ta NEMA ta bayar da tallafin abinci da kayayyaki ga waɗanda...
Daga Yasir sani Abdullah Firaministan Birtaniya, Boris Johnson, ya nemi afuwar Sarauniyar Ingila, Elizabeth, saboda wasu shagali da suka gabatar wanda ya saɓawa ka’idojin...
Daga kabiru basiru fulatan Rundunar Ƴan Sanda ta Ƙasa ta tsawaita wa’adin yin rijistar neman aikin ta yanar gizo ga ƴan ƙasa masu sha’awar...
Daga kabiru basiru fulatan Hukumar Yaƙi da Sha da Fataucin Miyagun Ƙwayoyi ta Ƙasa, NDLEA, ta baiyana cewa a na shan wiwi buhu 100...
Daga kabiru basiru fulatan Hukumar Yaƙi da Cin-hanci da Rashawa, EFCC, ta cafke wani lauyan bogi, Adekola Adekeye, bisa amfani da jabun takardu domin...
Daga Yasir sani Abdullah A yau Juma’a ne Gwamnatin Taraiya ta bada umarnin rufe duk titunan da ke yankin Sakateriyar Taraiya da na Maikatar...