Daga Yasir sani Abdullah Gwamnatin Taraiya ta baiyana cewa shirin ta na ciyar da ɗalibai,ai ƙara samun haɓɓaka ta musamman. Sadiya Farouq, Ministar Jin-ƙai,...
Daga kabiru basiru fulatan Gamayyar kungiyar matuka baburan adaidaita sahu sun janye yajin aikin da suka kwashe kwanaki uku suna yi. Lauyan yan kungiyar...
Daga kabiru basiru fulatan Bulaliyar Majalisar Dattijai, Orji Kalu ya ce a shirye ya ke ya tsaya takarar shugaban ƙasa idan Jam’iya mai Mulki ta APC...
Daga Yasir sani Abdullah Babbar kotun tarayya da ke zamanta a jihar Legas ta dage sauraron karar da lauyan kare hakkin dan Adam, Inibehe...
Daga Usman Abdullah jibirin An dage babban taron jam’iyyar All Progressives Congress (APC) da za a yi a watan Fabrairu zuwa watan Yuni. Rahotonni...
Daga muhammad muhammad zahraddin Barista Abba Hikima, lauyan Gamaiyar Masu Tuƙa Baburan Adaidaita-sahu na Jihar Kano, ya koka cewa gwamnatin jihar ba ta da...
Daga kabiru basiru fulatan Rundunar Ƴan Sanda ta Jihar Kano ta sanar da cafke wani matashi mai suna Auwalu Abdulrashid da ya yi garkuwa...
Daga Muhammad zahraddin Iyaye da malaman yara sun soki matakin gwamnatin jihar Kaduna na maida kwanakin karatu a mako zuwa kwanaki hudu a makarantun...
Daga muhammad muhammad zahraddin Matakin da jagoran jam’iyyar APC a Najeriya kuma tsohon gwamnan Legas Asiwaju Bola Ahmad Tinubu ya ɗauka na bayyana aniyarsa ta tsayawa...
Daga kabiru basiru fulatan Hukumar dake kula da jami’o’i ta kasa NUC ta bada shawarar yiwa jami’o’i tsari na musamman ta yadda za a...
Daga Yasir sani Abdullah Za a yin kidayar ‘yan kasa a watan Mayu mai zuwa, bayan shekara 15 da aka taba yin kidayar, a...
KISHIN KASA: Kasashe biyu sun mun tayin zama dan kasar su, Amma naki – Pantami Ministan ya bayyana hakan ne a ranar Litinin a wata lacca...
Daga Muhammad zahraddin Al’ummar Arimogija da ke karamar hukumar Ose a jihar Ondo ta shiga rudani a yammacin ranar Litinin din da ta gabata...
Daga yasiY sani Abdullah Gwamnatin jihar Kano ta ce za ta kaddamar da sabon tsarin sufuri, domin yin jigilar al’ummar jihar baki daya. Shugaban...
Daga kabiru basiru fulatan Chief Ernest Shonekan, Jagoran Gwamnatin Riƙon Ƙwarya wacce ta gaji mulkin soji na Janar Ibrahim Badamasi Babangida mai ritaya, ya...
Daga Yasir sani Abdullah Yayin da a ka shiga rana ta biyu a yajin aikin da matuƙa baburan adaidaita-sahu su ka fara a Jihar...
Daga kabiru basiru fulatan Likitoci a Amurka sun yi nasarar dasa wa wani mutum zuciyar alade, a irin wannan aiki da ke zaman na...
Daga Usman Abdullah jibirin Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta kama kimanin mutum 40 bisa zargin afka wa wasu masu sana’ar babur mai kafa...
Daga kabiru basiru fulatan Masu fafutukar kafa kasar Biafra sun mayar da martani kan barazanar da Gamayyar Kungiyoyin Arewa (CNG) ta yi na cewa...
Daga muhammad muhammad zahraddin Tsohon gwamnan Legas, kuma jagoran jam’iyyar APC mai mulki a Najeriya Asiwaju Bola Ahmad Tinubu, ya ce ya faɗa wa shugaba Muhammadu...