Daga kabiru basiru fulatan Da Ace Yan Nigeria masu zabe zasu Daina zaben mutum saboda jam’iyar da yake chiki ko saboda wani mutum...
Daga kabiru basiru fulatan A duk lokacin da al,ummarmu zasu zaɓi shugaba ya zama wajibi su duba da idon basira domin zaɓar shugaban da ba...
In the name of Allah, the Beneficent, the most merciful. Peace and blessings be upon our holy prophet Muhammad S.A.W. As the holy month is...
Babu rashin imanin da mai rai bai gani ba a kasar nan. Amma wannan harin ya ishe ka ka fahimci cewa mutanen da ke wannan...
Babu rashin imanin da mai rai bai gani ba a kasar nan. Amma wannan harin ya ishe ka ka fahimci cewa mutanen da...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin A jiya Asabar jam’iyyar APC mai mulkin Najeriya da jihar Kano ta kammala babban taron ta na ƙasa inda ƴan...
Daga maryam bashir musa Yana daga babbar matsalar mutum ya sanya yaronsa a makarantar ‘ya’yan elites da pseudo elite da wannabe elites da sauran...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Idan mukai duba da gwamnatocin da suka gabata duk adaawarmu sai mun sarawa gwamnatin Buhari akan wadatuwar man fetur, saboda...
Daga kabiru basiru fulatan A irin wannan yanayi yana da kyau masu zabe su rika kula da idon basira domin gudun faɗawa hannun mayaudara....
Daga muhammad muhammad zahraddin Kullum sai kara samun matasa da suka iya taka leda a Arewacin Najeriya ake yi, amma yawancinsu gwanancewar tasu kan...
Daga yasir sani abdullahi An bayyana neman zabin Allah a shugabanci shi ne mafita ga rayuwar ‘yan Nigeria, ta cikin wani rubutaccen sako da...
Daga muhammad muhammad zahraddin Tsohon Gwamnan Jihar Kano, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, ya shiga rintsi a yayin da dambarwar zaben 2023 ke kara kankama....
Daga Muhammad Muhammad zahraddin A duk lokacin da al,ummarmu zasu zaɓi shugaba ya zama wajibi su duba da idon basira domin zaɓar shugaban da...
Daga Yasir sani Abdullah Shugaban babbar Jami’yar adawa ta ƙasa, PDP, Iyorchia Ayu ya yi kira ga yan ƙasa da su ƙaunaci jam’iyar...
Dag muhammad muhammd zahraddin INDARANKA Da yawan jama’a na dora alhakin koma-bayan kasar ga dalilai mabambanta, da kuma hanyoyin da...
Daga Yasir sani Abdullah Rashin hakuri ne yake kawo chunkoson ababan hawa a titinan jahar kano. Yawan samun chunkoeon ababan hawa yana iya zama...
Daga rabi,u mustapha Ya kamata matasa da sauran jama’a mu haɗa kanmu don kawo canji a zaɓe mai zuwa. Abin da ya kamata matasa da...
By Muhammad zahraddin Tabbas idan kaji korafi akwai rashin gamsuwa kamar yadda indai kaji tambaya akwai abinda ya shigewa mutum duhu. Assalamu Alaika Ya Shugaba Muhammad...