Kungiyar Daliban gwale student association ta gudanar da zaben shugabancin kungiyar a jiya lahadi 22/1/2023 inda hayatu rufa, i hayatu yasamu nassara Ka wa...
Yakamata Shugaban kungiyar Dalibai ta kasa NANSS ya tashi tsaye wajen nemawa Dalibai makomar su ta gobe tun kafin a kada kuriar...
Za aragye wani kaso mai yawa akalla kaso sittin cikin dari (60%) daga cikin yaran mu masu yin SHAYE SHAYE, TALLACE TALLACE DA...
2022 na cikin shekarun da ba za a manta da su ba a tarihin dan adam musamman irin kalubalen da aka rika fuskanta. ...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Masu iya magana sun ce ‘Idan maciji ya sari mutum da zarar ya ga tsumma sai ya yi tsammanin...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI A karon farko cikin shekara 106 da kafa kungiyarsu, ma’aikatan jinya a duk fadin Birtaniya sun bayyana aniyarsu...
A tarihi Kano gari ne na ilimi. Kano gari ne na addini. Kano gari ne na kasuwanci. Kano gari ne na sarauta. Kano gari...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADEEN Wani abu da yake damun ƴan Afirka, ko in ce Hausawa, shi ne son...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Yadda al’amurra ke ci gaba da tabarbarewa a Najeriya ba zai rasa nasaba da kiraye kirayen...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Idan ba sauya yanda kake kallon al’amura ka yi ba to zai yi wuya ka iya sauya...
1. Hanyoyi masu kwalta aka dinga fasawa da izinin gwamnatin Kano ana gida shaguna masu bene. 2. An toshe manyan kofofin shiga kasuwar da dama...
Daga yasir sani abdullahi Babu Son Kai Ko Nuna Goyon Bayan Wani Bangare Domin Kuwa Da ASUU Da Gwamnati Duk Gwamnatin Ne!...
DAGA MARYAM BASHIR MUSA A ranar Litinin ce Gwamnatin Jihar Kano ta sanar da takaita zirga-zirgar babura masu kafa uku da aka...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin 1. Wanne tsari aka samar wa marasa lafiya da suke da bukatar kulawa ta musamman ko zuwa asibiti cikin...
Daga kabiru basiru fulatan Da Ace Yan Nigeria masu zabe zasu Daina zaben mutum saboda jam’iyar da yake chiki ko saboda...
Daga kabiru basiru fulatan A haƙiƙanin gaskiya a yanzu babu wani yanayi da za mu jira sai wasu “shugabanni” sun zo sun yi...
Barace Barace kananan yara akan danger banbar matsala ce kuma barazana ce ga rayuwar al, umma domin shi yaro halittar Allah ne da...
Daga Kahdija Abdullahi Mahmud. Jam’iyya mai mulki ta APC na tsaka mai wuya game da daukar ‘dan takara a zaben fidda gwanin jam’iyyar da...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Tabbas idan kaji korafi akwai rashin gamsuwa kamar yadda indai kaji tambaya akwai abinda ya shigewa mutum duhu. Assalamu Alaika...
Daga Maryam bashir musa Lokaci yayi da Matasan Najeriya yakamata su san kansu, duba da yanayin da kasar ke ciki na fatara da talauci...