Daga Muhammad Muhammad zahraddin A duk lokacin da al,ummarmu zasu zaɓi shugaba ya zama wajibi su duba da idon basira domin zaɓar shugaban da...
Daga Yasir sani Abdullah Shugaban babbar Jami’yar adawa ta ƙasa, PDP, Iyorchia Ayu ya yi kira ga yan ƙasa da su ƙaunaci jam’iyar...
Dag muhammad muhammd zahraddin INDARANKA Da yawan jama’a na dora alhakin koma-bayan kasar ga dalilai mabambanta, da kuma hanyoyin da...
Daga Yasir sani Abdullah Rashin hakuri ne yake kawo chunkoson ababan hawa a titinan jahar kano. Yawan samun chunkoeon ababan hawa yana iya zama...
Daga rabi,u mustapha Ya kamata matasa da sauran jama’a mu haɗa kanmu don kawo canji a zaɓe mai zuwa. Abin da ya kamata matasa da...
By Muhammad zahraddin Tabbas idan kaji korafi akwai rashin gamsuwa kamar yadda indai kaji tambaya akwai abinda ya shigewa mutum duhu. Assalamu Alaika Ya Shugaba Muhammad...
Daga Yasir sani Abdullah A kowace shekara, mutane da dama a faɗin duniya suna da buri daban-daban da suke so su ga sun cimma, haka kuma...
Ƙungiyoyi sun buƙaci Ganduje ya sauya sunan Jami’ar Kimiyya da Fasaha ta Wudil ya koma na Bashir Tofa Gamaiyar Ƙungiyoyin Farar Hula a Jihar Kano sun...
Daga Muhammad Zahraddin Matsalar garkuwa da mutane na ci gaba da tayar da hankulan jama’a a arewacin Najeriya. Lamarin ya fi ta’azzara a jihohin arewa maso...