Ya ku ‘yan uwana Zamfarawa, ya ku al’ummar arewa da al’ummar kasar mu mai albarka Najeriya baki daya, tabbas, duk mai bibiyar al’amurran da suke...
Zanga-zangar da ta gudana a Jihohi 31 na Tarayyar Najeriya (ban da jihohi 5 na Kudu maso Gabas) 1 ga Agusta 2024 ta kasance...
A gaskiya abin takaici ne ganin yadda gwamnatocin jihohi ke karkatar da kudaden da aka tanada domin ayyukan raya kasa wajen siyan motocin alfarma na...
A yayin da ake fuskantar raguwar kudaden shiga da kuma kalubalen tattalin arziki a Najeriya Gwamnatin Tarayya ta bullo da wani gagarumin shiri tin shekaru...
Kayar Da Dalibai Jarrabawar Chanchantar Zana Jarrabawar Futa Daga Makarantar Sakandire (Qualifying) Babbar Matsala Ce Ga Rayuwar Al, Ummar Mu Ta Gobe. Kayar da dalibai jarrawar...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Kamfanin YAKAM MULTIMEDIA masu buga Jaridar Inda Ranka ta taya matashin Dan jarida Mubarak auwal unguwa uku murnar cika shekaru...
Yakamata Gwamnati ta magantu akan matsalar Daba da ta addabi alummar mu da Kuma yara kanana Wanda kamata ye ace yaran gabaki dayan su su...
DAGA COMR. IBRAHIM ALI IBRAHIM ( ABBA ALRA-IWAS ) Gwamnoni ya kamata su tashi tsaye wajen nemawa alummar da su ke mulka yanci. Tsadar kayan...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Yan kasuwa da matafiya na Jihar Kano da Kuma Nguru Sun fuskanci kalubale a akan Kasuwanci su na yau da kullum...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Siyasa na ci gaba da samun ma’anoni da fassara iri-iri daga bakunan ‘yan Najeriya. Watakila wannan baya rasa nasaba da yadda...
Tsadar kayan masarufi da kuma sauran kayan amfani ga al,umma ta addabi al, umma a wannan zamani kuma har yanzu babu wani mutum ko...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Ma’aikatan wutar lantarki a ranar Litinin din sun rufe kamfanin rarraba wutar lantarki na Kano (KEDCO), bisa zargin gaza cire musu kudaden...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf yake cika kwana 100 a kan karagar mulki. Hafsat Aminu Adhama ta yi waiwaye kan...
Bayan gaisuwa irinta girmamawa da godiya bisa irin jajircewar ka a fannin da ya shafi cigaban jihar kano tun kafin nasarar jamiyyar NNPP a Jihar...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN A duk lokacin da masoya guda biyu suka hau wata turba ta son juna kokuma tsaka da soyayya tabbas akan...
Alhamdulillah, Dalilin da ya saka zanyi magana akan wannan bawan Allah wanda ko saninsa banyi ba shi ne, saboda ya burgeni sosai matuƙa, ma sha...
Daga RABI’U SANUSI An bayyana kudurin tabbatar ma da al’ummar jihar Kano samun cigaba a gwamnatin mai girma gwamna Abba Kabir Yusuf a wannan lokaci...
DAGA JAMILA MUHAMMAD IBRAHIM Waka hanya ce da ake fadakarwa da nishadantuwa a cikin ta, sai dai akwai tarin banbance banbance a tsakanin wakokin da...
Ba za a iya yin nazari kan yakin Sudan ba tare da ambaton makircin kasashen yammacin duniya, musamman Rasha da Amurka. Kalaman yakin da wadannan kasashe...
Limamin masallacin’Juma’a Mai suna masjid anuwaru dake unguwar tudun Yola malam abdulkadir shehu Mai anuwaru ya ce, al’umma su yawaita istigfari, domin samun sauƙin rayuwa....