Daga Sulaiman ado ahmad Kungiyar Kwallon Kafa ta Kano Pillars ta doke Katsina United da ci ɗaya mai ban haushi, 1-0, a fafatawar da...
Daga Sulaiman Ado Ahmad Chelsea na duba yiwuwar saye dan wasan RB Leipzig da Faransa mai buga gaba Christopher Nkunku, dan shekara 24.(Goal) Kungiyar na...
Daga kabiru basiru fulatan Real Madrid ita ce ta daya a daraja a fannin tamaula a duniya kuma karo na hudu a jere in...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Hukumar kula da gasar firimiya ta kasar Ingila ta amince sayar da Chelsea kan fam biliyan 4.25 da Todd Boehly mai ƙungiyar...
Daga kabiru basiru fulatan Real Madrid na son saye ɗan wasan Manchester City da Ingila mai buga gaba Raheem Sterling, mai shekara 27,...
Daga khadija Abdullah muhmd An raba takalmin zinaren gasar Premier League tsakanin Mohamed Salah da Son Heung-min a matakin wadanda ke kan gaba a...
Daga Usman Abdullahi jibirin Ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta AC Milan ta lashe gasar Serie A karon farko cikin shekara 11 bayan doke Sassuolo da ci...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Manchester City ta lashe kofin gasar Premier League ta Ingila karo na shida bayan ta farke ƙwallo biyu Aston Villa ta zira...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Ranar ƙarshe ta gasar Premier ta kasance mai jan hankali da za a tantance ƙungiyar da za ta lashe kofin gasar da...
Daga Usman Abdullahi jibirin Manajan kungiyar kwallon kafa ta Ingila, Newcastle United, ya ce ba shi da iko kan daya daga cikin tufafin da kungiyar ke...
Daga Kabiru basiru fulatan Klopp na nuna shakkun saka ‘yan wasan ne yayin da kungiyar ta Liverpool ke shirye-shiryen karawa da Real Madrid a...
Daga Maryam Bashir musa Kocin Liverpool Jurgen Klopp ya ce tsohon dan wasan kungiyar kuma kocin Aston Villa Steven Gerrard zai dauki wasan...
Daga kabiru basiru fulatan Dan wasan Paris St-Germain Kylian Mbappe zai sanar da matakinsa game da makomarsa a ranar Lahadi. An dade ana...
Daga kabiru basiru fulatan Manchester City na sha’awar sayen dan wasan Leeds da Ingila Kalvin Phillips, mai shekara 26, yayin da take neman...
Daga kabiru basiru fulatan Liverpool ta kara wa Manchester City matsin lamba bayan ta doke Southampton da 2 – 1 a Gasar Firimiyar Ingila...
Daga muhammad Muhammad zahraddin Karim Benzema ya yi kan-kan-kan da Raul a mataki na biyu a yawan ci wa Real Madrid kwallaye a tarihi....
Hukumar Kwallon Kafa Ta Turai (UEFA) ta sanar da sabuwar dokar da ta kara yawan kungiyoyin da za su rika buga gasar Zakarun Turai...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADIIN Ɗaya da ga cikin ƴan takarar gwamnan Kano a jam’iyyar APC, Abdulkarim Abdulsalam, wanda a ka fi sani da...
Daga yasir sani Abdullahi ‘Yan wasan Real Madrid suna murnar zura kwallo a karawarsu da Man City ‘Yan Dan wasan Madrid Rodrygo ne...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Dan wasan gaban Belgium Romelu Lukaku ba shi da sha’awar komawa AC Milan ko Newcastle a kakar wasa ta bana, duk...