Daga Maryann bashir musa Dan kwallon tawagar Denmark, Christian Eriksen ya amince zai saka hannu kan yarjejeniyar komawa Manchester United da taka leda. ...
Daga Khadija Abdullahi Mahmud Tawagar Banyana Banyana ta kasar Afirka ta Kudu ta doke takwararta ta Super Falcons ta Najeriya da ci biyu da...
Daga kabiru basiru fulatan Cristiano Ronaldo ya bukaci kungiyar da yake dokawa wasa yanzu haka Manchester United da ya yi wa Allah ta...
Daga kabiru basiru fulatan Ɗan wasan gaban Manchester United Cristiano Ronaldo na son ƙungiyar ta ƙyale shi ya koma wata daban idan ta...
Daga kabiru basiru fulatan Barcelona ta shirya mika tayin da Leeds United ke bukata na fam miliyan 60 kan dan wasan gabanta Raphinha,...
Daga Maryam bashir musa A yau Laraba ne dai Gwamnan jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje ya maye gurbin Ciyaman ɗin Kungiyar Ƙwallon ƙafa...
By kabiru basiru fulatan As part of routine exercise in sports administration, governor Abdullahi Umar Ganduje of Kano state replaces the Chairman of...
Daga kabiru basiru fulatan Kasar katar zata karbi bakuncin kasashen duniya a karon farko domin wasan kwallon kafa ta duniya. Ragowar tikitin shiga...
Daga kabiru basiru fulatan Kyaftin din tawagar kwallon kafa ta Super Eagles, Ahmed Musa, ya ba da tallafin kudi na naira miliyan 100 ga...
Daga kabiru basiru fulatan Chelsea na dab da kai karshen ciniki da dan wasan gaban Leeds United da Brazil Raphinha, duk da...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Chelsea ta tuntubi Manchester City kan ko za a sayar mata da dan kwallon tawagar Ingila, Raheem Sterling. Sterling, wanda ya koma...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Ƙungiyar Mamallaka Ƙungiyoyin Ƙwallon ƙafa ta Ƙasa ta dakatar da shugaban kungiyar kwallon kafa ta Kano Pillars, Yahaya Surajo har...
Muhammad Muhammad Ibrahim Bayern Munich, ƙungiyar ƙwallon ƙafa mafi girma a gasar Bundesliga ta ƙasar Jamus, a yau Laraba ta sanar da cewa ta...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Kungiyar kwallon kafa ta Kano Pillars ta yi nasarar doke Dakkada FC da ci 1 mai ban haushi a gasar...
Daga kabiru basiru fulatan Sadio Mane ya je birnin Munich ranar Talata, don kammala komawa Bayern Munich da taka leda daga Liverpol. Sky ta saka wani faifan...
Dag muhammad Muhammad zahraddin Mai rike da kofin Premier League, Manchester City za ta ziyarci West Ham United a wasan farko a kakar 2022-23. A jadawalin...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Kungiyar Bayern Munich ta gabatar da tayin kulla yarjejeniyar shekaru 3 da fitaccen dan wasan gaba na Liverpool Sadio Mane,...
Daga maryam bashir musa A karon farko cikin kusan shekaru 100, Ingila ta sha kashi mafi muni a gidanta a fafatawar da ta yi...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Liverpool ta kammala cinikin dan kwallon tawagar Uruguay, Darwin Nunez daga Benfica kan yarjejeniyar kaka shida kan fam miliyan...
Daga yasir sani Abdullah Kungiyar PSG ta kasar Faransa na gab da cimma yarjejeniya da Zinedine Zidane a matsayin sabon kocinta da zai maye...