DAGA KHADIJA ABDULLAHI MAHMUD Manchester United ta ci wasa na uku a jere a Premier karkashin sabon mai horas da kungiyar...
DAG: MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Liverpool ta yi nasara a kan Newcastle da ci 2-1 a wasan mako na biyar a gasar Premier League da suka ranar...
DAGA: MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Daren ranar Alhamis za a rufe kasuwar saye da sayar da ‘yan kwallon kafa a wasu kasashe a nahiyar Turai har da...
Daga: Muhammad Muhammad zahraddin Liverpool za ta karbi bakuncin Newcastle United a wasan mako na biyar a gasar Premier League da za su fafata ranar Laraba...
Daga: Muhammad Muhammad zahraddin . Hukumomin kungiyar kwallon kafa ta Bournemounth a kasar Ingila dake buga wasanni gasar...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Chelsea za ta kara dagewa wajen ganin ta yi nasarar sayo Pierre-Emerick Aubameyang, daga Barcelona, idan...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Chelsea ta sake nuna sha’awarta a kan dan wasan gaba na Crystal Palace Wilfried Zaha, dan...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Dan wasan gaban Tottenham Hotspur, Harry Kane ya ci kwallo 201 tun fara sana’ar tamaula,...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Dan kwallon Juventus ya fitar da wannan sanarwar ta hannun lauyansa ranar Lahadi, ya kara da cewar...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Liverpool ta kulla yarjejeniya ta baka da dan wasan tsakiya na Borussia Dortmund, Jude Bellingham inda matashin dan wasan na...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Kungiyar kwallon kafa ta Liverpool ta daidaita tarihin lashe babbar gasar...
Daga: Muhammad Muhammad zahraddin Kungiyar Kwallon Kafa ta Nahiyar Turai ta bayyana kyaftin ɗin Real Madrid, Karim Benzema...
Daga: Muhammad Muhammad zahraddi Hukumar kwallon kafa ta nahiyar turai UEFA, ta raba jadawalin gasar cin kofin zakarun turai na...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Real Madrid ta lallasa Celta Vigo da ci 4-1 a daren ranar Asabar, inda...
Daga: Usman Abdullahi jibirin A jiya Asabar ne dai Anthony Joshua, ɗan dambe, wanda ya ke d5an kasar Birtaniya...
Daga Usman Abdullahi jibirin Real Madrid ta hada maki shida a wasa na biyu a La Liga ta bana, bayan da ta je ta casa Celta...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin A karon farko tun 2005, an cire sunan Lionel Messi cikin jerin sunayen ‘yan wasa 30 da aka zaba don babbar kyautar...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Karim Benzema ya ci gaba da fafutukar da yake yi ta cin lambar gwarzon kwallon kafa na duniya ta Ballon d’Or...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Majalisar Dokokin Kano za ta binciki dalilan koma-bayan da Kano Pillars ta samu a Gasar Firimiya ta...
DAGA KHADIJA ABDULLAHI MAHMUD A ranar Juma’ar da ta gabata ce Crystal Palace da Arsenal suka bude taro da...