DAGA KABIRU BASIRU FULATAN An naɗa tsohon mai bugawa Najeriya, Michael Nsien, a matsayin kocin tawagar ‘yan wasan Amurka ajin matasa ‘yan kasa...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Dan wasan Portugal Cristiano Ronaldo ba zai haska a wasan sada zumuncin shirye-shiryen gasar cin kofin duniya da za a fafata tsakanin...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Ana ci gaba da tattaunawa tsakanin dan wasan tsakiya na Ingila Mason Mount da masu kungiyar Chelsea, a kan kwantiragi, kuma bayanai...
DAGA YASIR SANI ABDULLAH Kwanaki biyar suka rage a soma gasar kwallon kafa ta cin Kofin Duniya a kasar Qatar, bayan shekara hudu...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Watakila Manchester United ta kawo karshen kwantiraginta da Cristiano Ronaldo sakamakon cikakkiyar hirar da ya yi da Piers Morgan,...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Cristiano Ronaldo zai fafata a gasar cin kofin duniya a karo na 5 kenan a rayuwarsa ta kwallon kafa, bayan...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN A ranar 20 ga watan Nuwamba, 2022 za a fara gasar Kofin Duniya a kasar Qatar, wadda tuni ta...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Raunin da Sadio Mane ya ji ne ya mamaye nasarar lallasa Werder Bremen da Bayern...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Neymar ne zai zama jagora ga Yan wasan gaba Tara da suka Hadar da Vinicius martinelli da Kuma Dan wasa rodrygo Mai...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Fenway Sports Group (FSG),mamallakan kungiyar ƙwallon ƙafa ta Liverpool FC, sun sanya kungiyar ta gasar premier ta Ingila a kasuwa ....
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Liverpool da Real Madrid za su kara a wasan zagaye na biyu a Champions League, bayan da aka raba...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Shugaban Hukumar Kwallon Kafa ta Duniya (FIFA), Gianni Infantino ya jajanta wa kungiyar kwallon ta Kano Pillars...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Ranar Litinin za a raba jadawalin Champions League, wasannin zagayen kungiyoyi 16 da suka rage a gasar bana. Za a raba wadanda...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Chelsea da Manchester City na son dauko mai kai harin Portugal kuma dan wasan AC...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Gwamnatin Kenya ta bukaci hukumar kwallon kafa ta duniya ta janye dakatarwar da ta yi mata daga shiga harkar...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Dan wasan kungiyar kwallon kafa ta Barcelona, Gerrard Pique, ya ce wasan da kungiyarsa za ta yi da...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Za a kammala wasa na shida-shida a rukuni na biyar zuwa na takwas a gasar Champions League ranar Laraba kakar 2022/23. Tuni...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Dan wasan tsakiyar Juventus kuma dan kasar Faransa, Paul Pogba ba zai buga Gasar Cin Kofin Duniya ba...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Kyaftin din Super Eagles, Ahmed Musa ya yi alkawarin Naira miliyan uku ga tawagar kwallon kafar mata ta Najeriya...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Hazikin dan wasan tsakiya na Real Madrid, Toni Kroos ya karbi katin sallama na farko a tarihin sana’arsa ta...