DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Gwamnatin Kenya ta bukaci hukumar kwallon kafa ta duniya ta janye dakatarwar da ta yi mata daga shiga harkar...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Dan wasan kungiyar kwallon kafa ta Barcelona, Gerrard Pique, ya ce wasan da kungiyarsa za ta yi da...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Za a kammala wasa na shida-shida a rukuni na biyar zuwa na takwas a gasar Champions League ranar Laraba kakar 2022/23. Tuni...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Dan wasan tsakiyar Juventus kuma dan kasar Faransa, Paul Pogba ba zai buga Gasar Cin Kofin Duniya ba...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Kyaftin din Super Eagles, Ahmed Musa ya yi alkawarin Naira miliyan uku ga tawagar kwallon kafar mata ta Najeriya...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Hazikin dan wasan tsakiya na Real Madrid, Toni Kroos ya karbi katin sallama na farko a tarihin sana’arsa ta...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Arsenal ta yi nasarar casa Nottingham Forest da ci 5-0 a wasan mako na 14 a gasar Premier League ranar Lahadi a...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN An fatattako kungiyar kwallon kafa ta Barcelona daga gasar Zakarun Turai ta Champions League bayan ta gaza kai bantenta...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Juventus ba ta kai zagayen kungiyoyi 16 da za su buga zagayen gaba ba a Champions League, bayan da...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Sarkin Qatar ya yi allawadai da labaran kanzon kurege da ake yadawa marasa dadi game da shirin kasarsa na...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Kocin Crystal Palace Patrick Vieira ya ce ba a bai wa bakaken masu horaswa dama ne a Premier. Patrick...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Dan wasan gaban Manchester United Cristiano Ronaldo ya koma atisaye tare da sauran abokan wasansa na kungiyar, bayan hukuncin da...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Liverpool ke kan gaba cikin jerin kungiyoyin da ke rige-rigen raba Youssoufa Moukoko da kungiyarsa. Dan wasan gaban Borusia Dortmund mai shekara...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Ƙungiyar kwallon kafar mata ta Najeriya ta doke takwararta ta Amurka a bugun fenariti da ci 4-3 domin zuwa...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN A shirye Chelsea take domin ta bar ɗan wasan gaba na ƙasar Belgium mai shekara 29 Romelu Lukaku ya...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Dan wasan gaban Manchester United Cristiano Ronaldo ba zai buga karawar da za ta yi da Chelsea ba...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Dan wasan Manchester United na gaba Cristiano Ronaldo ya fice dafa filim wasana Old Trafford kafin tashi daga wasan...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Chelsea na duba yiwuwar sayen dan wasa a bazara mai zuwa inda dan wasan Napoli kuma mai...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Dan wasan tawagar Brazil Neymar ya sanar da wata kotu a Sifaniya cewar bai da hannu wajen kulla yarjejeniyar...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADIN Ɗan wasan tsakiyar Chelsea da Italia Jorginho, mai shekara 30, na neman ƙarin albashi na £150,000 duk...