DAGA YASIR AANI ABDULLAH Mujallar Forbes ta wallafa cewar Kylian Mbappe shi ne dan wasan tamaula da yake kan gaba wajen samun...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Kylian Mbappe ya kasance a kan gaba a...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Galatasaray na son dauko ɗan wasan Portugal mai buga gaba Cristiano Ronaldo, mai shekara 37, daga Manchester...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Wani fitaccen dan wasan Chess mai shekaru 19 Hans Niemann da ake zargi da aikata magudi...
DAGA YASIR SANI ABDULLAH Za a ci gaba da wasa na uku-uku a cikin rukuni a gasar Champions League ranar...
DAGA YASIR SANI ABDULLAH Ma’aikatar shari’a ta Italiya ta bukaci a mika mata tsohon dan wasan kwallon kafa Robinho daga...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Manchester City ta doke Manchester United da ci 6-3 a wasan makon na takwas a gasar Premier League da suka kara ranar...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Liverpool da Brighton sun tashi 3-3 a wasan mako na takwas a gasar Premier League da suka fafata a Anfield ranar Asabar....
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Tsohon kyaftin din tawogar ƙwallon ƙafa ta ƙasa, Super Eagles, John Obi...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Ranar Asabar za a ci gaba da wasannin Premier League karawar mako na takwas, bayan hutu da aka yi. Arsenal ce ta...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Tawagar Jamus ta ziyarci Ingila, domin buga wasa na karshe a cikin rukuni a UEFA Nations League da za su fafata ranar...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Hukumar kwallon kafar Ingila FA ta daura damarar hukunta dan wasan gaban Manchester United Cristiano Ronaldo kan...
Saura Kiris Jose Mourinho Ya Yi Wa Alkalin Wasa Duka Saura kiris mai horas da ’yan wasan kungiyar kwallon kafa ta...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Matashin dan kwallon da Manchester City ta saya daga Borussia Dortmund Erling Haaland na ci gaba da jan...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Shahararren dan wasan Tennis ɗin nan, Roger Federer, a yau Alhamis ya sanar da yin...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADEEN Real ta ci kwallon ta hannun Fede Valverde, saura minti 10 lokaci ya cika a karawar da suka yi a Santiago...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Graham Potter ya fara da jan ragamar Chelsea da yin 1-1 da RB Leipzig a Stamford...
DAGA YASIR SANI ABDULLAH Golan Chelsea Edouard Mendy da dan wasan tsakiyarta N’Golo Kante ba za su buga wasan Zakarun Turai...
DAGA MUHAMMAD ZAHRADDIN Liverpool ta yi nasarar doke Ajax da ci 2-1 a wasa na biyu a cikin rukuni a Champions League da...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Bayern Munich ta ci wasa na biyu a jere a Champions League na bana, bayan da ta doke...