DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Dan wasan gaban kungiyar kwallon kafa na PSG Kylian Mbappe ya baiwa kungiyar sharuda uku idan har ba ta son...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Kaftin ɗin Ingila Harry Kane ya ci kwallo ɗaya a wasan Premier League na farko tun bayan hutun gasar...
DAGA MARYAM BASHIR MUSA Kungiyar kwallon kafa ta Al-Nassr da ke kasar Saudiyya ta shiga zawarcin dan wasan Chelsea, Ngolo Kante. Kwantaragin...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Babban Bankin Argentina na shawarar sanya hoton gwarzon dan wasan kwallon kafa na duniya a 2022, Lionel Messi a kan...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Manchester United ta shirya tsawaita zaman wasu yan wasanta da suka hada da Marcus Rahsford na Ingila. Kungiyar ta Old Trafford na...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Karim Benzema ya sanar da yin ritaya daga buga kwallon kafa a kasa da sa’o’i 24 bayan da Faransa ta...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN A gasar cin Kofin Duniya mafi armashi a tarihi, wacce a ka gudanar da...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Jose Mourinho yace ‘innason duniya ta fahimci cewa yankin Afirka daya ne kamar sauran...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Kocin Faransa Didier Deschamps ya ce babu abin da ya dame su ganin cewa mutane sun damu Lionel Messi...
DAGA MUSLIM YUNUS ABDULLAHI Magoya bayan Moroko sun shirya tsaf domin nuna farin ciki da wasan neman uku da kasarsu za ta yi...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Dan wasan tsakiyar Sfaniya da Barcelona Sergio Busquets ya sanar da cewa ya yi ritaya daga buga wa kasarsa...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Yayin da ake saran karawa tsakanin Faransa da Argentina a wasan karshe na cin kofin duniya, yanzu haka ana...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Hukumar da ke kula da kwallon Maroko ta siya wa magoya bayanta tikiti dubu goma sha uku kyauta domin kallon wasansu da...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Manchester City na shirin fadada filin wasanta na Etihad, wanda zai ke daukar ‘yan kallo sama da 60,000 nan gaba. Gobara Ta...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Shugaban Faransa Emmanuel Macro zai je Qatar a ranar Laraba domin halartar buga wasan kusa da na karshe...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Faransa ta kai zagayen semi fiyanal a gasar kofin duniya da ake yi a Qatar, bayan da ta doke...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Kocin Brazil, Tite, ya ajiye aikinsa na horar da tawagar ’yan wasan kasar bayan rashin zuwa matakin Kusa Da...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Tawagar ’yan wasan kasar Argentina ta tsallaka zuwa Matakin Kusa na Karshe bayan ta casa Netherlands a Gasar Kofin...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Tawagar ƙwallon ƙafar Croatia ta doke ta Brazil a bugun finareti a wasan zagayen kwata fayinal da suka fafata...
DAGA MARYAM BASHIR MUSA Kasar Qatar ta kaddamar da bincike kan mutuwar wani dan kasar Philippines biyo bayan rahotannin da ke cewa, mutumin...