Kungiyar kwallon kafa ta Bayern Munich ta dakatar da dan wasanta Sadio Mané, wanda hakan zai hana shi buga zagayen wasansu na biyu da za su...
Kungiyoyin kwallon kafar da ke buga gasar Firimiya a kasar Ingila sun ce daga karshen kakar shekara ta 2025/2026 za su daina sanya...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Sadio Mane da Leroy Sane sun yi fada a dakin hutun ‘yan wasa, bayan tashi daga Champions League, kamar yadda wasu jaridu...
Erling Haaland ya ci kwallonsa ta 45 a kakar wasa ta bana bayan da Manchester City ta doke Bayern Munich da ci 3-0 a zagayen farko...
Frank Lampard ya ce baya jin za a magance matsalar Chelsea a rana daya, bayan da ya fara da kafar hagu a Wolverhampton. Lampard wanda ya...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Frank Lampard ya amince ya zama kocin Chelsea na rikon kwarya daga yanzu zuwa karshen kakar...
Real Madrid ta tsallaka wasan karshe na gasar Copa Del Rey, bayan da ta yi wa Barcelona dukan kawo wuka har gida da ci 4 da...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Za a ci gaba da wasannin La Liga karawar mako na 27, inda za...
Hukumar kwallon kafar duniya ta karbe damar daukar nauyin gasar cin kofin kwallon kafa ta matasa ‘yan kasa da shekaru 20 daga hannun Indonesia. Matakin...
Cristiano Ronaldo na shirin zama dan wasan da ya fi kowa taka leda a tarihin kwallon kafa a duniya inda ya buga wasa na...
Tsohon dan kwallon tawagar Jamus, Mesut Ozil ya sanar da yin ritaya daga taka leda. Tsohon dan kwallon Real Madrid da Arsenal ya...
Kawo yanzu dai Napoli na bukatar maki 15 nan gaba domin ta lashe kofin babbar gasar tamaula ta Italiya a karon farko tun bayan 1990,...
Tuhumar da ake yi wa Barcelona akan bai wa alkalin wasa cin hanci ta rage armashin wasa mafi girma a duniyar kwallon kafa da aka...
Tsohon kocin tawagar ƙwallon ƙafar mata ta Najeriya ‘Super Falcons’ Ismaila Mabo ya rasu yana da shekara 79 a duniya. Kafofin yaɗa labaran ƙasar sun ruwaito...
Real Madrid ta ce, ita ma za ta shiga cikin jerin masu karar Barcelona a kan zargin biyan kudi ga alkalan wasa don samun...
Juventus ta yi wasa ba tare da dan wasan tsakiyarta Paul Pogba ba, a nasarar da ta samu a kan Freighburg a zagayen kungiyoyi 16 na...
Barcelona na fuskantar tuhuma kan zargin cin hanci da rashawa da kungiyar ta biya Jose Maria Enriquez Negreira tsohon mataimakin shugaban kwamitin alkalan wasan Spain. A...
Kocin Arsenal, Mikel ArtMikel Arteta eta ya ce dole ne tawagarsa ta kara azama idan tana so ta ci gaba da samun nasarori a wasanni ....
Hukumar ƙwallon kafa ta kasar Syria ta haramta wa tsohon kyaptin ɗin ƙkasar, Ahmed Al-Saleh ƙwallo har abada bayan da ya kwarfa tare da...
AC Milan ta samu nasarar tsallakawa zagayen dab da na kusa da na karshe a gasar zakarun Turai, bayan da kungiyar ta Italiya ta...