DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Kungiyar kwallon kafa ta Fc Barcelona ta sha kashi a hannun Girona da ci 4-2 a filin wasa na Olymipicos dake...
DAGA UMAR IBRAHIM HOTORO An dage wasan Granada da Athletic Bilbao a gasar La Liga ranar Lahadi, bayan da wani dan kallo ya mutu a filin...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Tawagar ‘yan wasan Super Eagles ta Nijeriya ta yi kasa zuwa mataki na 42 a jerin wadanda ke kan gaba a...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Kungiyar Bournemouth ta je har Old Trafford inda ta lallasa Manchester United da ci 3 – 0 a gasar firimiya, nasarar...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Liverpool ta doke Crystal Palace da ci 2-1 a wasan mako na 16 a gasar Premier League da suka kara a Selhurst...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Rahotanni sun ce dan wasan yana atisaye da wasu ‘yan wasan kwallon kafa a ranar Asabar lokacin da lamarin ya faru....
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Arsenal, wadda take jan ragamar teburin Premier League za ta fafata da Liverpool a zagaye na uku a FA Cup na...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Manchester City da Tottenham sun tashi 3-3 a wasan mako na 14 a Premier League a Etihad ranar Lahadi Tottenham ce...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Dan wasan Kano Pillars, Yusuf Abdullahi, a ranar Lahadi, ya zazzaga kwallaye biyar a ragar kungiyar Gombe United a wasan gasar Firimiyar...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI An dage karawar da Bayern Munich za ta yi da Union Berlin saboda dusar kankara a babban birnin Munich kamar yadda...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Dan wasan kungiyar kwallon kafa ta Al-Nassr Cristiano Ronaldo, ya bukaci Alkalin wasa ya soke bugun daga kai sai mai tsaran...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Tsohon dan wasan tsakiya na Chile Arturo Vidal ya soki Alejandro Garnacho na Manchester United da yin koyi da yadda Cristiano...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Kungiyar Cadiz ta yi rashin nasara a gida a hannun Real Madrid da ci 3-0 a wasan mako na 14 a La...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Ƙungiyoyi 20 sun samu gurbin shiga gasar Euro 22024 kai tsaye, inda Jamus za ta karɓi baƙuncin wasannin a 2024. Ingila,...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Kungiyar kwallon kafa ta Manchester City mai rike da kofin Firimiya Lig na kasar Ingila za ta karbi bakuncin kungiyar Liverpool...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Dan wasan Manchester United Harry Maguire ya nuna gamsuwa game da hakurin da wani ɗan majalisar wakilan ƙasar Ghana ya ba...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Wani dan majalisar dokoki na bangaren adawa a Ghana ya nemi afuwar Harry Maguire dan wasan baya na Manchester United, saboda...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Shahararrun ‘yan wasan kwallon kafa wadanda suka yi shekaru fiye da 10 ana damawa dasu a fagen kwallon kafa ta Duniya Lionel...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Za a yi gwanjon rigunan wasa shida daga cikin rigunan da Lionel Messi ya saka a lokacin wasannin Argentina a gasar...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Faransa ta samu nasara mafi girma a wasan cancantar zuwa Gasar Zakarun Turai bayan ta doke tawagar Gibraltar mai ‘yan wasa...