DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Real Madrid ta kulla kwantiragi da dan wasan Sifaniya, Joselu daga Espanyol akan aro cikin tsawon kaka, amma yarjejeniyar ta bada...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHARADEEN Yanzu haka ana ci gaba da fafatawa a Gasar Kofin Duniya ta ’yan kasa da shekara 20 wadda kasar Argentina ta...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADEEN Dan wasan Najeriya da Napoli, Victor Osimhen ya lashe kyautar takalmin zinare a Italiya, bayan da ya zama dan wasan da...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Fitaccen ɗan wasan gaban Real Madrid Karim Benzema zai bar ƙungiyar bayan shafe shekara 14 a Santiago Bernabéu. Dan wasan wanda...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Magoya bayan Paris Saint-Germain sun yi wa Lionel Messi ihu a yayin da yake buga wasansa na karshe a kungiyar.Lamarin ya...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Real Madrid ta soke kwantiragin Eden Hazard daga kungiyar,kamar yadda jaridar Daily Post ta rawaito. Bangarorin biyu sun amince da kulla yarjejeniyar...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Manchester City ta dauki Kofin FA bayan ta doke Mancheter United da ci 2-1 a wasan da suka yi ranar Asabar....
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN A wani sakon Twitter da suka wallafa, sun ce wadanda aka kaman shekarun su na tsakanin 18 zuwa 21. Dan asalin kasar...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Cristiano Ronaldo ya yi sujjada bayan ya zura kwallo a ragar kungiyar kwallon kafa ta Al Shabab a Gasar cin Kofin...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Kungiyar kwallon kafa ta Manchester City ta tsallaka zuwa wasan karshe na Gasar Zakarun Turai bayan da ta yi wa Real Madrid dukan...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Barcelona ta lashe gasar La Liga a karon farko cikin shekaru hudu, bayan samun nasarar lallasa Espanyol da ci 4-2 a wasan...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Arsenal ta yi rashin nasara a Emirates da ci 3-0 a hannun Brighton a wasan mako na 36 a gasar Premier...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Paris St-Germain ka iya daukar Kofin Ligue 1 idan ta yi nasara a wasa uku nan gaba bayan ta bi Troyes har...
Kungiyar kwallon kafa ta Napoli ta zama gwarzuwar gasar Serie A ta bana. Karon farko cikin shekara 33, rabon da ta ci kofin tun lokacin Maradona...
Rayo Vallecano ta lallasa manyan kungiyoyin kwallon kafar Sifaniya wato Real Madrid da Barcelona a kakar tamaula ta La Liga ta bana. Ranar Laraba...
Girona ta kwance wa Real Madrid zani a kasuwa daci 4 da 2 Ɗan wasan gaban Girona ya zazzaga kwallaye huɗu shi kaɗai...
Da kyar Arsenal, da ke saman teburin Firimiya, ta iya rike Southampton a wasan da suka yi a ranar Juma’a da daddare inda suka...
Liverpool ta samu nasarar farko cikin wasanni 5 da ta buga a gasar Premier Ingila, bayan da ta lallasa Leeds United a gida da kwallaye 6-1....
Kylian Mbappe ya kasance dan wasan da ya fi ci wa Paris St-Germain kwallo a Gasar Ligue 1 bayan sun doke Lens da ci 3-1 ranar...
Rabuwar auren Hiba Abouk da Achraf Hakimi dan wasan Morocco, ya bazu a kafofin yada labarai, bayan da aka ruwaito cewa matar ta shigar da...