DAGA MUSLIM YUNUS ABDULLAHI Babban jami’in hukumar Premier League, Richard Masters ya ce an tsayar da ranar saurarar tuhumar Manchester City kan zargin karya dokar...
DAGA UMAR IBRAHIM HOTORO Najeriya ta lallasa masu masaukin baki yayin arangamar da aka yi a filin wasa na Alassane Ouattara. Tawagar Super Eagles ta Najeriya...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Jose Mourinho ya fuskanci sallamarsa ta shida, a wannan karon da kungiyar kwallon kafa na AS Roma bayan kusan shekaru uku...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Kungiyar kwallon kafa ta AS Roma ta tabbatar da cewa José Mourinho da masu horar da ‘yan wasansa za su bar kungiyar...
Lionel Messi na kasar Argentina ya lashe kyautar gwarzon shekarar 2023 na FIFA da aka gudanar daren yau litinin. Messi ya doke Earling Harland Na Manchester...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Tawagar Super Eagles ta Nijeriya ta buga canjaras a wasanta na farko a gasar AFCON ta bana inda ta buga da...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI An tuhumi kungiyar kwallon kafa ta Gombe United da laifin karya dokokin NPFL bayan rashin samar da ingantaccen tsaro a wasansu...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN An ci tarar Kano Pillars Naira miliyan 10 saboda jinkirin da kawo tsaiko wajen haska wasa kai tsaye a wasan su...
DAGA UMAR IBRAHIM HOTORO Bayan lallasa kungiyar kwallon kafa ta Al-Gharib 12-0 Super Eagles sun sha kashi a wurin kungiyar Guinea da ci biyu babu...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya amince a biya bashin naira biliyan 12 da kungiyoyin wasannin Nijeriya suke bi, daga ciki...
DAGA UMAR IBRAHIM HOTORO Cristiano Ronaldo ya kammala shekarar 2023 a matsayin dan wasan da ya fi zura kwallaye a raga a duniya. Dan wasan...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Hukumar kula da kwallon kafa ta duniya, FIFA, ta yi barazanar dakatar da kungiyar kwallon kafa ta kasa da kungiyoyin kwallon...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Kociyan kungiyar kwallon kafa ta Gombe United Mohammed Babaganaru ya soki yadda kungiyarsa ke zuwa wuraren buga wasa a wajen gida...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Dan wasan gaban Nijeriya mai buga wasa a kungiyar kwallon kafa ta SSC Napoli, Victor Osimhen ya rattaba hannu abkan sabon kwantiragi...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Kocin Roma Jose Mourinho ya soki alkalin wasa Matteo Marcenaro kafin wasan Sassuolo da Roma inda ya nuna shakka kan nutsuwar...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Hukumar EUFA ta gabatar da jadawalin gasar cin kofin zakarun nahiyar Turai, zagaye na biyu FC Porto (POR) v Arsenal (ENG)...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Kungiyar kwallon kafar Arsenal tayi nasarar komawa saman teburin gasar Firimiya sakamakon nasarar da ta samu a kan Brighton da ci 2-0....
DAGA AHMAD HAMISU GWALE Gwamnatin Kano ta gaza bayar da kudaden Alawus-Alawus ga tawagar da ke wakiltar jihar a gasar cin kofin masu bukata tamusamman...
DAGA UMAR IBRAHIM HOTORO Jami’ai a Turkiyya sun ce suna ɗaukar mataki na magance duk wata matsala a ɓangaren wasannin kwallon ƙafa ta hanyar dakatar da...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Hukumar ƙwallon Afirka ta Caf ta sanar da ɗan wasan gaba na Najeriya, Victor Osimhen, a mastayin gwarzon ɗan ƙwallon Afirka...