Masaukin Bakin gasar kofin nahiyar Afirka ta bana, Kwaddebuwa, ta lashe gasar bayan ta ci Najeriya 2-1 a wasan karshe na AFCON Najeriya ne ta fara...
Daga Muhammad Muhammad Zahraddin Gwamnan jihar Kaduna Uba Sani ya ɗauki nauyin nuna wasan ƙarshe na Kofin Afirka na (Afcon) da Najeriya za ta fafata da...
DAGA UMAR IBRAHIM HOTORO Shugaban CAF Patrice Motsepe ya ayyana gasar AFCON 2023 da ke gudana a matsayin “mafi kyawun tsarin da Nahiyar Afirka ta...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Najeriya ta samu nasarar zuwa wasan ƙarshe a gasar cin koin ƙwallon ƙafa na nahiyar Afirka, 2023 da ke gudana a Ivory...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD Mai horas da ‘yan wasan Afrika ta Kudu, Hugo Bruce, ya bayyana cewa za su yi ƙasaitaccen shirin da ba su taɓa yi...
DAGA UMAR IBRAHIM HOTORO Hukumar wasan kwallon kafa ta duniya ta FIFA, ta sanar ranar Lahadi cewa za a buga wasan karshe na cin kofin...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Arsenal ta lallasa Liverpool da ci 3-1 a karawar da suka yi a gasar firmiya ta Ingila, nasarar da ta taimakawa...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Super Eagles sun kai matakin kusa da na ƙarshe bayan lallasa Angola da ci 1-0 Super Eagles ta tsallake zuwa zagayen...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Wani hasashe da na’urar Opta tayi ya aza Nijeriya kan gaba a cikin jerin kasashen da suka fi damar lashe gasar...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Kasar Afrika ta Kudu ta doke Morocco da ci 2-0 a wasan daf da na kusa da na karshe a gasar...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD BASHIR Golan Masar Mohamed Abou Gabal ya barar da fenareti a bugun daga kia sai mai tsaron gida a wasan da Jamhuriyar Dimokuradiyar...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Najeriya ta lallasa Kamaru da ci 2-0 a gasar cin kofin nahiyar Afirka da suka fafata a gasar cin kofin nahiyar Afirka...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Kocin Liverpool Jurgen Klopp ya bayyana daukar matakin barin kungiyar dake buga gasar Firimiya ta kasar Ingila a karshen kakar wasa...
DAGA UMAR IBRAHIM HOTORO Yayin da aka kai matakin sili-daya-ƙwale a Gasar Cin Kofin Kasashen Afirka, ana ci gaba da tafka muhawara musamman a kafafen...
DAGA UMAR IBRAHIM HOTORO A ranar Laraba Aljeriya ta kori kocinta, Djamel Belmadi, bayan da aka fitar da ita daga Gasar Cin Kofin Afrika. Aljeriya ta...
DAGA UMAR IBRAHIM HOTORO Ghana ta sallami mai horas da ’yan wasanta, Chris Hughton, nan take bayan an lallasa su an koro su gida a...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Super Eagle za ta fafata da Kamaru a wasan zagaye na 16 na gasar cin kofin AFCON da ke gudana a...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Super Eagles ta tsallake zuwa zagaye na gaba na gasar cin kofin nahiyar Afirka (AFCON) bayan ta doke Guinea-Bissau da ci 1-0...
DAGA UMAR IBRAHIM HOTORO Dan wasan gaban Kasar Masar, Mohamed Salah, ya koma kungiyarsa ta Liverpool don yin jinya bayan raunin da ya samu a Gasar...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Ɗan wasan Super Eagles Sadiq Umar, a karon farko ya fito ya yi bayani dangane da ce-ce-ku-ce da ake yi kan...