DAGA UMAR IBRAHIM HOTORO Kungiyar kwallon kafa ta FC Barcelona ta yanke shawarar korar kocinta, Xavi Hernandez daga aiki bayan wata tattaunawa da shugaban kungiyar, Joan...
DAGA UMAR IBRAHIM HOTORO Cristiano Ronaldo na daf da buga babbar gasar tamaula ta duniya ta 11 jimilla, bayan da aka bayyana shi cikin wadanda za...
DAGA UMAR IBRAHIM HOTORO Kociyan Chelsea, Mauricio Pochettino ya bar ƙungiyar bayan da suka amince su raba gari a tsakaninsu, bayan kaka daya da ya yi...
DAGA UMMAR IBRAHIM HOTORO Manchester city tayi nasarar doke kungiyar kwallon kafa ta westham da 3-1 a babban filin wasanta na Al-Ittihad ta hannun dan wasa...
DAGA UMAR IBRAHIM HOTORO Da misalin karfe 4 na yammacin yau za’a fafata dukkannin wasan mako na 38 na gasa mai daraja ta daya ta kasar...
DAGA UMAR IBRAHIM HOTORO Kungiyar da Xabi Alonso ke jan ragama tuni ta lashe kofin babbar gasar tamaula ta Jamus na kakar nan, wadda ta doke...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Kungiyoyin da ke doka gasar Premier sun shirya kada kuri’a kan ko za su soke na’urar taimawa alkalin wasa ta VAR ko...
A wani labari da yake ishemu yanxu haka Kano Pillars masu gida ta dauki Mata kin da take ganin Shi ya dace da ita Hukumar...
DAGA MARYAM BASHIR MUSA Kungiyar Kwallon kafa ta Barau Football Club, na matakin farko a shiyya ta farko wato Dutse ‘A’ a ci gaba da buga...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA A cigaba da buga wasan cin kofin zakarun nahiyar turai da ake buga wa, a yau Talata kungiyar kwallon kafa ta Real...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Kungiyar Liverpool ta Ingila ta dare saman teburin gasar Premier bayan da ta doke Sheffield da ci 3-1. Sai dai...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Real Madrid ta shigar da korafi cewar alkalin wasan da ya busa karawa da Osasuna a La Liga ranar Asabar, bai rubuta...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN A gasar cin kofin zakarun nahiyar turai,Kungiyar kwallon kafa ta Man City, dake rike da kambun gasar zata fafata da...
Kocin Najeriya Jose Peseiro ya sanar da kammala aikinsa da tawagar Super Eagles. Kocin ɗan asalin Portugal ya bayyana hakan ne a shafinsa na X da...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Hukumomin kwallon kafa na duniya sun dakatar da dan wasan Juventus da Faransa, Paul Pogba sakamakon samun shi da laifin shan...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI An dakarar da Cristiano Ronaldo daga buga wasa ɗaya saboda samunsa da laifin rashin ɗa’a a fafatawar da Al Nassr ta doke...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Lauyoyin dan wasan Brazil Dani Alves sun ce za su daukaka kara kan hukuncin da wata kotu ta yanke...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Ɗan wasan gaban PSG da Faransa, Kylian Mbappe ya amince zai koma taka leda a Real Madrid idan an kammala kakar...
DAGA UMAR IBRAHIM HOTORO Shahararren dan wasan kwallon kafa da ke buga wasa a kungiyar kwallon kafa ta Al Nassr, Cristiano Ronaldo ya buga wasansa na...
Masaukin Bakin gasar kofin nahiyar Afirka ta bana, Kwaddebuwa, ta lashe gasar bayan ta ci Najeriya 2-1 a wasan karshe na AFCON Najeriya ne ta fara...