A cewar sanarwar, an saka sunan Lookman a jerin ‘yan wasan a mataki na farko, bisa tunanin cewa za a kammala tantance shi kafin a fara...
Muhammad zahraddin Dembele da dan wasan gaban Manchester United Anthony Martial. (Ara – in Catalan) Kungiyoyin Manchester United da Manchester City da Chelsea na rububin sayen dan...
Daga Muhammad zahraddin Ɗan wasan gaban Pairs St-Germain Lionel Messi ya kamu da cutar korona. Ɗan wasan gaban na Argentina ya kasance ɗaya daga mutum huɗu...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Newcastle ta tuntuɓi Arsenal kan ba ƙungiyar aron Pierre-Emerick Aubameyang, dan wasan gaba mai shekara 32 da ke fuskantar matsala da kocinsa Arteta. (Sunday Mirror)...
Kocin Super Eagles na rikon kwarya, Austin Eguavoen ya bayyana cewa dan wasan gaban Watford, Emmanuel Dennis ya shaida masa cewa kungiyarsa ta yi masa barazanar...
Kocin Liverpool, Jurgen Klopp ba zai buga wasan da kungiyarsa za ta yi da Chelsea a gasar Premier ranar Lahadi ba, bayan da ake zargin an...
Tottenham za ta dauko Philippe Coutinho mai shekara 27 daga Barcelona a kyauta, amma Barca ta fi son mika shi ga Everton ko Arsenal domin za su biya ta fam miliyan...
Kabiru Fulatan Sa’o’i 24 ne aka dage wasanni uku daga cikin wasannin mako na 4 na Hukumar Kwallon Kafa ta Najeriya (NPFL). Kamfanin Gudanarwa na League...
Liverpool ta bayyana sha’awarta ta dauko Bukayo Saka, dan wasan gefe mai shekara 20 daga Arsenal. Kwantiraginsa a Emirates za ta ƙare a 2024. (Transfer Window podcast, via Express)...
Masar ta sanar da sunayen ‘yan wasan da za su buga mata gasar cin kofin Afirka da za a fara a Kamaru daga 9 ga watan...
Hukumar da ke kula da wasanni ta kasar ta ce ta hana daukar ‘yan wasa masu zane-zane a jikinsu a babbar tawagar kasar da kuma ta...
Hukumar ta ce Jose Peseiro wanda ɗan asalin ƙasar Portugal ne shi zai maye gurbin Gernat Rohr da ta kora. Tuni NFF ta naɗa Augustine Eguavoen...