Daga Muhammad Muhammad zahraddin A wani yanayi da ke zama koma baya, jiga-jigan ’yan wasan tawagar kasar Tunisia 12 a gasar cin kofin Nahiyar...
Daga muhammad muhammad zahraddin Hukumar kwallon kafa ta Afrika CAF ta ce Najeriya ce kasar da ta fi ko wacce kasa kokari a gasar cin kofin...
Today Mach Kano state polytechnic (SGS) ...
Daga muhammad muhammad zahraddin Manchester United za ta bar ɗan wasan Ingila Jesse Lingard, mai shekara 29, ya tafi na din-din-din a wannan watan, yanzu dai...
Daga muhammad muhammad zahraddin Mai rike da kofi, Algeria ta yi ban kwana da gasar kofin Afirka da ake yi a Kamaru, bayan da Ivory Coast...
Daga kabiru basiru fulatan Barcelona ta umarci Ousmane Dembele da ya saka hannu kan yarjejeniyar tsawaita zamansa a kungiyar ko kuma ta sayar da shi in...
Daga muhammad muhammad zahraddin Kocin Roma Jose Mourinho mai shekara 58, ya ce a yanzu ya mayar da hankali ne kan ƙungiyar da yake jagoranci, sannan...
Usman Abdullahi Nguru Yobe Dan wasan Faransa Anthony Martial mai shekara 26 na son barin Manchester United amma ba ya son komawa wata kungiuyar gasar firimiyar Ingila...
Daga Yasir Sani Abdullahi Mai masaukin baƙi Kamaru ta kammala wasannin rukuni na A a mataki na ɗaya biyo bayan 1-1 da suka tashi...
Daga muhammad muhammad zahraddin Newcastle United na shirin aikawa da tayi kan golan Paris St-Germain Keylor Navas, sai dai kungiyar ta Faransa na son dan wasan mai shekara...
Daga kabiru basiru fulatan Nan da ba da jimawa ba gwamnatin Ostiraliya za ta kori fitaccen dan wasan tennis Novak Djokovic daga kasar bayan wata kotu ta...
Daga muhammad muhammad zahraddin wasannin Indaranak A ranar Laraba Najeriya za ta kara da Guinea-Bissau duk da cewa ta shiga zagaye na gaba...
Daga Yasir sani Abdullah Kano Pillars vs Nasarawa United 4Pm Akwa United vs Katsina United 2021AFCON CAMEROON Nigeria vs Sudan 5:00pm Guinea Bisssu vs Egypt...
Daga muhammad muhammad zahraddin ( INDARANKA) Hukumar ƙwallon Afirka ta yi watsi da koken da Tunisia ta shigar gabanta game da wasanta da alƙali ya bushe...
muhammad muhammad zahraddin ( INDARANKA ) Ɗan wasan gaba na Faransa Kylian Mbappe na tattaunawa da ƙungiyarsa ta Paris St-Germain. Tun farko an sa ran dan...
Daga muhammad muhammad zahraddin Kamaru dai ta ci wasanninta biyu, inda ta doke Burkina Faso a wasanta na farko a rukuninsu na A Kyaftin...
Daga muhammad muhammad zahraddin Yayin da Mali ke kan gaba da ci daya mai ban haushi, alkalin wasan Janny Sikazwe dan kasar Zambia ya...
Daga Usman Abdulahi jibirin Nguru Yobe Borussia Dortmund na shirin ganawa da wakilan dan wasan Norway Erling Braut Haaland a mako mai zuwa a yayin da suke...
Daga kabiru basiru fulatan Tawogar Ƙwallon Ƙafar Nijeriya mai suna Super Eagles ta doke takwararta ta Masar, wacce a ka fi sani da Egypt,...
Daga Yasir sani Abdullah Salima Mukansanga, ƴar Ƙasar Ruwanda, ta zamto mace ta farko da ta busa wasa a gasar cin kofin ƙwallon ƙafa...