Daga mujahid danllami garba Wani bidiyo da ya ɓulla a shafukan zumunta ya nuna dandazon ɗaliban na ife-ifen neman taimako, suna cewa “we want...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Da yake mayar da martani ga manema labarai a birnin Moscow kan matakin da FIFA ta dauka na haramtawa...
Daga Muhammad Muhammad Zahraddin Tawagar ƙwallon ƙafa ta Najeriya, Super Eagles ta bayyana kashin farko na ‘yan wasan da za su buga mata fafatawa da Ghana...
Khadija Abdullahi Muhammad Kungiyar ‘yan wasan ƴan ƙwallon ƙafa ta duniya, FIFPRO ta tabbatar da cewa an kashe ƴan wasan ƙasar Ukraine biyu a...
Daga Aminu usman Jibrin Paris Saint-Germain ta shirya bai wa ɗan wasan ƙungiyar mai shekara 23 Kylian Mbappe sabon kwantiragi kan fam 799,000 a duk mako...
Daga Muhammad Muhammad Zahraddin A cikin wata sanarwa da Chelsea ta fitar ta ce Roman Abramovich ya tabbatar da zai sayar da ƙungiyar. Wannan ya tabbatar...
Daga kabiru basiru fulatan Hukumar kwallon kafa ta duniya, FIFA, ta yanke shawarar cewa ba za a buga gasar kasa da kasa a Russia...
Daga aminu usman jibrin Inter Miami za ta yi ƙoƙarin matsa ƙaimi domin sayen ɗan wasan Argentina Lionel Messi idan ɗan wasan mai shekara...
Daga kabiru basiru fulatan Real Madrid na da yaƙinin tana da kuɗaɗen da ake bukata na cimma yarjejeniya da ɗan wasan Paris St-Germain da Faransa mai shekara...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Paris St-Germain na iya mika tayi kan ɗan wasan Chelsea mai shekara 30 da ke buga tsakiya dan asalin Faransa, N’Golo Kante, a wannan kakar. (Telegraph)...
Daga yasir sani abdullahi Kungiyar kwallon kafa ta Barcelona ta bi Napoli har gida ta lallasa ta da ci 4 da 2 a gaban...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Senegal ta kaddamar da sabon filin kwallon kafa mai cin mutum 50,000 wanda aka bude da wasan sada zumunta da ya...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Newcastle za ta sake neman mai tsaron bayan Najeriya Zaidu Sanusi da ke wasa a FC Porto. Jaridar ‘A Bola’ ta...
Daga yasir sani abdullahi Hukumar da ke kula da gasar Serie A ta ƙasar Italiya ta dakatar da kocin Ƙungiyar Ƙwallon Ƙafa ta AS...
Daga kabiru basiru fulatan Kungiyar kwallon kafa ta Kano Pillars ta doke Abia Worriors 2-1 a filin Ahmadu Bello da ke garin Kaduna. Abia Worriors...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Har yanzu Arsenal na sha’awar sayen dan wasan gaba na Spain Alvaro Morata, mai shekara 29 wanda ke zaman aro (Calciomercato)...
Daga muhmmad muhmmad zahraddin Kocin Tottenham, Antonio Conte ya ce tawagarsa ta rage karfi a kasuwar musayar ‘yan kwallo a watan Janairu duk da cewa sun...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Hukumar da ke kula da wasannin Olympics (AIU) ta sanar a ranar Juma’a cewa, an dakatar da ‘yar wasan da...
Daga yasir sani abdullahi Dan wasan Faransa Kylian Mbappe mai shekara 23 ya kwadaitu da Liverpool bayan raina kwazon Real Madrid a karawarsu ta zakarun Turai da kungiyarsa ta Paris...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Kaftin ɗin Tawogar Ƙwallon Ƙafa ta Ƙasa, Super Eagles, Ahmed Musa ya baiwa tsohon ɗan wasan ƙasar, Kingsley Obiekwu tallafin...