Tauraron ɗan wasan ƙwallo ɗan asalin Portugal, Cristiano Ronaldo ya kafa sabon tarihin zama biloniya na farko a fagen ƙwallon ƙafa a duniya. Wannan cigaban ya...
DAGA UMAR IBRAHIM HOTORO Matashin ɗan wasan gaban Barcelona da Sifaniya, Lamine Yamal zai shafe tsawon mako uku ya na jinyar raunin da ya samu a...
DAGA UMAR IBRAHIM HOTORO Dan wasan ƙasar Faransa da PSG, Ousmane Dembele ya lashe kyautar Ballon d’Or ta shekara ta 2025. An bayyana ɗan wasan a...
DAGA UMAR IBRAHIM HOTORO Wasan hamayyan zai kasance wasan farko ga dukkannin kungiyoyin guda biyu yayin da za’a fafata wasan a babban filin wasa na kungiyar...
By JOHN WADA, Keffi The 2025 football tournament organized by Hon. Maikaya Foundation has come to an end with a final encounter played between F.C Dogara...
Babban shagon sayar da kayayyakin ƙwallo na Manchester United ya sanar da haramta buga sunan Cristiano Ronaldo a sabuwar jesin ƙungiyar. Baya ga tsohon tauraron ɗan...
Wata kotu a Sifaniya ta yanke wa tsohon Kocin Real Madrid, Carlo Ancelotti hukuncin zaman gidan yari na shekara guda kan laifin haraji. Ancelotti wanda shi...
Kyaftin din tawagar ƙwallon ƙafa ta Nijeriya kuma ɗan wasan Kano Pillar ta jihar Kano, Ahmed Musa ya samu sabon muƙami a jihar tasa. Gwamnan Kano,...
Babban kocin ƙungiyar kwallon kafa ta Kano Pillars, Usman Abdallah, ya ajiye aikinsa na horas da tawagar a ranar Laraba, kamar yadda sashen yaɗa labarai na...
Hukumar tsara dokokin ƙwallon ƙafa ta duniya, IFAB, ta sanar da sabbin dokoki da za su fara aiki daga kakar wasanni ta 2025/26, wadanda za su...
Akalla mutane 21 daga cikin tawagar da ta wakilci jihar Kano a gasar wasanni ta ƙasa da aka gudanar a jihar Ogun sun rasa rayukansu, bayan...
Wasu gungun fusatattun matasa sun yi wa wani mashahurin alkalin wasan ƙwallon ƙafa dukan tsiya tare da ƙonashi da ransa a garin Bukavu da ke gabashin...
Rahotanni daga Jamus na cewa kocin Bayer Leverkusen, Xabi Alonso na dab da ajiye aiki a ƙungiyar, domin komawa Real Madrid ta Sifaniya don maye gurbin...
Ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Arsenal ta lallasa Real Madrid a daren nan a karawar da suka yi ta kwata-fainal a Gasar Zakarun Turai. Arsenal dai ta...
DAGA MAIMUNA RABIU UMAR Tsohon tauraron kwallon kafa na Arsenal da Jamus, Mesut Ozil, ya shiga harkar siyasa a ƙasar Turkiyya bayan da aka zaɓe shi...
DAGA AHMAD HAMISU GWALE Mataimakin shugaban majalisar dattawan Nigeria, Dr. Barau Jibrin, ya bayyana matukar sha’awarsa na ganin kungiyar kwallon kafa ta Barau ta sami gurbin...
Sakamakon yawan rashin jituwa da ake samu tsakanin Real Madrid da hukumar La Liga ta Sifaniya, rahotanni na cewa ƙungiyar na duba yiwuwar barin gasar...
DAGA UMAR IBRAHIM HOTORO Kungiyar Barcelona ta sake darewa kan teburin gasar La Liga bayan da ta samu nasara mai wahala da ci 1-0 a kan...
DAGA UMAR ABDULLAHI HOTORO Real Madrid da Atletico Madrid sun tashi 1-1 a gasar La Liga, karawar mako na 23 da suka fafata a wasan hamayya...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Kungiyar Ƴan jaridu marubuta labaran wasanni ta ƙasa reshen jihar Kano ta karrama Ahmad Hamisu Gwale na Premier Radio Kano a matsayin...