DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Kungiyar Ƴan jaridu marubuta labaran wasanni ta ƙasa reshen jihar Kano ta karrama Ahmad Hamisu Gwale na Premier Radio Kano a matsayin...
DAGA MAIMUNA RABIU UMAR Kungiyar Kano Pillars ta sanar da nada tsohon dan wasan Super Eagles da Borussia Dortmund, Ahmed Garba Yaro Yaro, a matsayin sabon...
DAGA UMAR ABDULLAHI HOTORO Ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Kano Pillars ta dakatar da Kocinta Usman Abdalla, tsawon makonni uku, sakamakon rashin ƙoƙari da kuma nuna...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Bayan Mai Girma Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya gwangwaje Yan Wasan Kano Pillars (Yan Kasa da Shekaru 19) da...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Barcelona ta lashe Gasar Spanish Super Cup na bana bayan ta samu nasara mai ban mamaki da ci 5-2 kan Real Madrid,...
DAHA YASIR SANI ABDULLAHI Liverpool da Manchester United sun tashi 2-2 a wasan hamayya a Premier League ranar Lahadi a Anfield. Tun farko sun je hutun...
DAGA UMAR IBRAHIM HOTORO De Bruyne ya buga wa Manchester City wasa na 400 ranar Asabar a karawar da ta doke West Ham 4-1 a babbar...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Ademola Lookman ya lashe kambun gwarzon dan kwallon Afirka na 2024, inda ya doke ‘yan wasa kamar su Adingra, Guirassy, Hakimi,...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Hukumar kula da kwallon kafa ta duniya (FIFA) ta sanar a hukumance cewa kasar Saudiyya ce za ta karbi bakuncin gasar...
DAGA UMAR IBRAHIM HOTORO Ƴan Wasan Real Madrid Shida Ne Daga Cikin Fitattu 11 A Ƙwallon Kafa A Duniya Na Fifpro Na 2024. Cikinsu har da...
DAGA UMAR IBRAHIM HOTORO Kano Pillars ta tashi 2-2 da Heartland a gasar Premier League ta Najeriya da suka kara ranar Lahadi a filin wasa na...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Babban layin wutar lantarki na kasa a Najeriya ya sake daukewa a yayin da ake kokarin gyara layin da ya kawo wutar...
DAGA UMAR IBRAHIM HOTORO Manchester City ta yi rashin nasara daci 2-1 a gidan Bournemouth a wasan mako na 10 a Premier League da suka fafata...
DAGA UMAR IBRAHIM HOTORO Mahukuntan gasar La Liga sun sanar da Robert Lewandowski a matakin gwarzon La Liga na watan Oktoba. Karo na uku a jere...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI ƙungiyar kwallon ƙafa ta Manchester United ta kori mai horas da ƴan wasanta Erik ten Hag bayan ya shafe shekaru 2 da...
DAGA KABIR BASIRU FULATAN Za a yi bikin gwarazan ‘yan kwallon ƙafa na duniya a Paris ranar Litinin 28 ga Oktoba wannan Shekarar ta...
DAGA MAHAMMAD MAHAMMAD ZAHRADDIN An kama mutum huɗu a kasar sifaniya da ake zargi da shirya wani gangamin nuna wariyar launin fata a yanar gizo ga...
DAGA UMAR IBRAHIM HOTORO Tawagar ‘yanwasan ƙwallon ƙafa ta Kano Pillars ta yi hatsari a kan hanyarsu ta zuwa birnin Jos na jihar Filato. Ƙungiyar...
DAGA UMAR IBRAHIM HOTORO An naɗa Thomas Tuchel a matsayin sabon kocin Ingila. Kwantiraginsa zai fara ne daga 1 ga watan Janairun 2025. Tuchel Ɗan ƙasar...
DAGA NUSIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Kungiyar Super Eagles ta yi barazanar kauracewa wasan da za ta kara da kasar Libya a wasan neman gurbin shiga gasar cin...