DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Wani dan majalisar dokoki na bangaren adawa a Ghana ya nemi afuwar Harry Maguire dan wasan baya na Manchester United, saboda...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Shahararrun ‘yan wasan kwallon kafa wadanda suka yi shekaru fiye da 10 ana damawa dasu a fagen kwallon kafa ta Duniya Lionel...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Za a yi gwanjon rigunan wasa shida daga cikin rigunan da Lionel Messi ya saka a lokacin wasannin Argentina a gasar...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Faransa ta samu nasara mafi girma a wasan cancantar zuwa Gasar Zakarun Turai bayan ta doke tawagar Gibraltar mai ‘yan wasa...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Ɗan wasan baya na Portugal Pepe ya zama ɗan wasa mafi yawan shekaru da ya zura ƙwallo a raga a tarihin...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Manchester City ta tsallake zuwa zagayen gaba na gasar cin kofin zakarun nahiyar Turai UCL, bayan ta doke Young Boys da...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Lionel Messi ya sake lashe kambun gwarzon dan kwallon kafa na duniya wato Ballon d’Or a karo na 8 a wani...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Gwarzon dan wasan real Madrid da kuma kasar Ingila Jude Bellingham ya lashe kyautar gwarzon dan wasan da ya fi zura kwallaye...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN An ceto mahaifiyar dan wasan Liverpool Luis Diaz daga hannun masu garkuwa da mutane ranar Asabar amma har yanzu ana neman...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Mali ta lallasa Saudiyya da ci 3 da 1 a wasan sada zumunci da suka buga ranar Talata a Portimao na...
DAGA NUMBA GOMAN INDARANKA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Wannan ne Karon farko da Arsenal ta yi nasarar doke Man City a gasar Firimiya cikin shekara takwas....
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Tsohon dan wasan kungiyar kwallon kafa ta Chelsea, Eden Hazard ya sanar da yin ritaya daga buga kwallo bayan ya bar...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Yayinda aka dawo domin ci gaba da buga wasannin UEFA Champions League a zagaye na biyu. BBabbn wasan da masu sha’awar...
Daga Muhammad Muhammad Zahraddin Kamfanin FSG da ke da mallakin kungiyar kwallon kafa ta Liverpool ya amince da sayar da wani bangare na hannayen...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Nijeriya ta rasa damar karɓar baƙoncin gasar kofin Afrika, bayan da aka bayyana sunan ƙasashen Kenya da Uganda da kuma Tanzania...
DAGA MUHAMMAD ZAHRADDIN Kungiyar Napoli ta mayar da martani ga wani faifan bidiyo na TikTok mai cike da cece-kuce akan dan wasanta kuma dan Najeriya,...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Hukumar kula da gasar League ta kasa ta ce kungiyoyi 20 da za su fafata a gasar ta bana za su sami...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Rashford Ya Yi Hatsarin Mota A Hanyarsa Ta Zuwa Gida Bayan Tashi Daga Wasansu Da Burnley Tauraron dan kwallon Manchester United,...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Kungiyar kwallon kafa ta Kano Pillars ta zama zakara a Gasar Cin Kofin zaman Lafiya da hadin kan kungiyoyin Arewa domin...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN An dakatar da dan wasan Juventus da Faransa Paul Pogba daga kwallon kafa bayan an gano yana shan abubuwan kara kuzari....