Hukumar ƙwallon kafa ta kasar Syria ta haramta wa tsohon kyaptin ɗin ƙkasar, Ahmed Al-Saleh ƙwallo har abada bayan da ya kwarfa tare da...
AC Milan ta samu nasarar tsallakawa zagayen dab da na kusa da na karshe a gasar zakarun Turai, bayan da kungiyar ta Italiya ta...
Kungiyar kwallon kafa ta Bayern Munich ta kawo karshen fatan PSG na lashe kofin zakarun Turai cikin wannan kaka, bayan da ta lallasata da kwallaye biyu...
Liverpool ta yi wa Manchester United aiki mai sauki a wasan gasar Premier ranar Lahadi yayin ta lallasa Manchester United . Tauraron dan kwallon Netherlands Cody...
Lionel Messi na shirin buga wa tawagar Argentina tamaula a karon farko tun bayan lashe kofin duniya a Qatar a 2022. Argentina ta samu...
Kylian Mbappé dan wasan gaba na PSG ya zama a wannan asabar dan wasa da ya fi zura kwallaye a tarihin Paris Saint-Germain ta hanyar...
Real Betis da Real Madrid za su buga wasan mako na 24 ranar Lahadi a gasar La Liga a filin wasa na Benito Villamarin. Ranar 3...
Manchester United ta tankado keyar Barcelona yayin da ta samu gurbin ’yan 16 da za su ci gaba da buga gasar Europa League. Hakan dai ya...
A fafatawar da ta yi mai ban sha’awa a filin wasa na Anfield, real Madrid ta dawo da ci biyu da nema inda ta samu...
Liverpool za ta karbi bakuncin Real Madrid ranar Talata a wasan farko zagayen ‘yan 16 a Champions League da za su kara a Anfield. Wannan shine...
Kingsley Coman ya maimaita abinda Bayern Munich ta yiwa PSG a wasan karshe na cin kofin gasar zakarun Turai a 2020 yayin haduwarsu ta jiya...
Dan wasan gaban PSG, Kylian Mbappe ya dawo atisaye bayan raunin da ya ji sati biyu da suka wuce. Mbappe ya dawo...
Man City ta samu nasara a kan Villa a wasan farko tun bayan zargin da aka yi mata ka karya dokoki sama da 100 na...
Manchester United ta koma ta biyu a Premier League, bayan cin Leeds United 2-0 a wasan mako na 23 ranar Lahadi. Marcus Rashford...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Kwamitin shirya tseren duniya a Najeriya ya sanya ranar Asabar, 9 ga watan Afrilu a matsayin ranar da za...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Mahukuntan Premier League sun zargi Manchester City da karya dokar kashe kudi fiye da abin da ta samu, wato...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Kungiyar Paris Saint Germain ta shiga tattaunawar tsawaita kwantiragin fitaccen dan wasanta Lionel Messi na Argentina. Luis Campos, mai...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Ɗan wasan ƙwallon ƙafar Ingila Harry Kane ya zama ɗan wasan da ya fi ci wa ƙungiyar Tottenham ƙwallaye...
DAGA ABDULRASHEED MUHAMMAD RABI’U Real Madrid ta yi rashin nasara da ci 1-0 a gidan Mallorca a La Liga ranar Lahadi, inda Marco Asensio...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Ana tuhumar wasu ‘yan kasar Uganda da laifin kisan kai bayan da aka kashe wani mutum a birnin Kampala...