DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Bayern Munich ta kammala kulla yarjejeniyar daukar aron mai tsaron bayan Manchester City, Joao Cancelo. An kammala yarjejeniyar...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Alkalan wasa 29 da ga Nijeriya ne za su busa wasanni a ƙarƙashin FIFA a 2023. Kamfanin Dillancin Labarai...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Barcelona da Real Madrid za su gwabza a wasan da zai kai daya daga cikinsu zuwa karawar karshe a...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Kammala cinikayyar ‘yan wasan na nuna cewa za a koma wasanni gadan-gadan musamman wasannin gasar cin kofin zakarun Turai....
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Sean Dyche ya zama sabon kociyan Everton bayan kwanaki da kungiyar ta raba gari da Frank Lampard. Goal ta...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Kungiyar kwallon kafa ta Brigton ta yi waje da takwararta ta Liverpol daga gasar cin kofin FA , gasa...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Dan wasan gaba na kungiyar kwallon kafa ta Real Madrid, Karim Benzema ya zura kwallo a raga a ranar...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Newcastle na dab da ɗaukar dan wasan gaban Everton Anthony Gordon bayan ƙungiyoyin biyu sun amince da cikiniki tsakaninsu...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Chelsea ta ɗauki ɗan wasan bayan Faransa Malo Gusto daga Lyon kan kuɗi fam miliyan...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI A Gasar Serie A ta Italiya, ’yan wasan Najeriya biyu, Victor Osimhen da ke taka leda a Kungiyar Napoli...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI An saki magoya bayan Arsenal takwas da aka kama a garin Jinja na Uganda, lokacin da suke murnar nasarar da...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Aƙalla magoya bayan ƙungiyar Arsenal takwas aka kama a birnin Jinja na kasar Uganda, sakamakon murnar nasarar da ƙungiyar ta...
DAGA MUHAMMED MUHAMMAD ZAHRADDIN Manchester City ta doke Wolverhampton da ci 3-0 a wasan makon na 21 a gasar Premier League da suka kara...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Kungiyar kwallon kafa ta Arsenal ta doke Manchester United da ci 3 da 2 a wasan hamayya da suka...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Fitaccen dan wasan kwallon kafar Portugal Cristiano Ronaldo ya shirya tsaf domin fara buga wasansa na farko a kungiyar...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Wata kotu a ƙasar Sifaniya ta bayar da umarnin tsare ɗan wasan Brazil Dani Alves a gidan yari har zuwa...
DAGA MARYAM BASHIR MUSA Wata kotu a Sifaniya na binciken tsohon dan wasan bayan tawagar kwallon kafa ta Brazil Dani Alves kan zargin cin...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Kungiyar Kwallon Kafar Arsenal da ke Ingila ta cimma yarjejeniyar sayen ‘dan wasan gaba na Brighton kuma tauraron Belgium Leandro...
Wannan wasan sada zumunci da aka yi a Riyadh shi ne wasan farko da Cristiano Ronaldo ya buga a Saudiyya tun lokacin da ya...
Lionel Messi da Cristiano Ronaldo duk sun fara karawa ne a wasan sada zumunci tsakanin Riyadh All-Stars XI da Paris Saint Germain.