DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Kocin Manchester City Pep Guardiola ya dauki alhakin zargin da ake yi wa dan wasansa na gaba Erling...
DAGA YASIE SANI ABDULLAHI Akalla mutum ɗaya ne ya rasa ransa sannan wasu 60 suka jikkata a wani turmutsitsi a wajen filin kwallon...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Real Madrid ta samu nasarar kai bantenta zuwa wasan karshe na Kofin Zakaran-Zakaru na Sifaniya, wato Spanish Super Cup....
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Sabon dan wasan kungiyar kwallon kafa ta Al-Nassr da ke Saudiyya, Cristiano Ronaldo na son kungiyar ta shiga zawarcin...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Kyaftin din Wales Gareth Bale ya sanar da yin ritaya daga buga kwallo yana da shekaru 33 bayan...
DAGA MARYAM BASHIR MUSA Tsohon mai horas da tawagar ’yan wasan kasar Belgium, Roberto Martinez, ya zama sabon kocin kasar Portugal. Martinez ya...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Jaridar Sport ta ruwaito cewa dan wasan gaban Barcelona da Netherlands Memphis Depay na son komawa Manchester United, shekaru...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Kungiyar kwallon kafa ta Real Madrid ta ɓarar da damar hawa teburin gasar Laliga bayan doke ta da ci 2-1...
Lokacin na ƙara ƙurewa tawagar Kamaru ta ’yan qasa da shekara 17 domin bayar da sunayen ’yan wasan da za su buga mata wasannin share fage...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Kotun wasanni ta Sifaniya ta hukunta dan wasan gaban Barcelona Robert Lewandowski ta hanyar dakatar da shi wasanni uku...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Shahararren ɗan ƙwallon ƙafar duniya Cristiano Ronaldo ya yi tuntuɓen harshe a lokacin da ake gabatar da shi ga sabuwar...
DAGA HASSAN KHALID HAMZA Fitaccen dan wasan duniya, Cristiano Ronaldo, ya bayyana cewa ya koma kungiyar Al-Nassr da ke kasar Saudiyya ne domin...
DAGA HASSAN KHALID HAMZA Cristiano Ronaldo ya ce kungiyoyin kwallon kafa da dama a sassan duniya sun nuna sha’awar daukar sa amma ya...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Yayin da ake ci gaba da jana’izar shahararren dan kwallon Brazil da ma duniya baki daya wato Pele, hukumar da ke yi...
DAGA MARYAM BASHIR MUSA Liverpool ta barar da damar matse hudun farko a gasar Firimiyar Ingila, bayan da ta sha kashi 3-1 hannun...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Aston Villa ta ƙara matsin lamba kan kocin Tottenham Antonio Conte, sakamakon nasarar da ta...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Manyan lig lig na duniya sun bayyana shirinsu na karrama Pele — wanda galibi a duniyar kwallon kafa ake...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Cristiano Ronaldo ya amince da sharuddan komawa kungiyar Al Nassr ta Saudiyya Bayan tafiyar...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Fitaccen ɗan ƙwallon nan na duniya ɗan ƙsar Brazil, Pele ya rasu yana da shekara 82. Pele ya rasu ne a ranar...
DAGA USAMAN MUSTAPHA BABA Kungiyar kwallon kafa ta Liverpool ta amince da siyan dan wasan gaba na PSV, Cody Gakpo, akan kudi fam miliyan...