DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Kyaftin din tawagar kungiyar kwallon kafar Belgium Eden Harzard a hukumance ya bayyana murabus din sa daga yiwa kasar sa...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Kasar Argentina ta casa Austaraliya da 2-1 a wasan Matakin ’Yan 16 na Gasar Kofin Duniya. Da haka...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Netherlands ta dawo cikin kungiyoyin kwallon kafa da suka sake samun rubu’in gasar cin kofin duniya bayan doke...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Bayan da aka kammala wasannin cikin rukuni a jiya, a yau kuma za a shiga matakin sili-ɗaya-ƙwale a gasar cin...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN A bana, hukumar kula da kwallon kafa ta duniya FIFA ta kara yawan kudin kyautar da ake bai wa...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Cristiano Ronaldo ya samu tayi mai tsoka daga Saudi Arabia bayan da ya rabu da Manchester United sai dai dan...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Cristiano Ronaldo, ya samu tayi daga kungiyar Al-Nassr ta Saudiyya wadda za ta ba shi kudin da ya kai...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Zaƙaƙurin ɗan wasa Cristiano Ronaldo ya zama ɗan ƙwallo na farko da ya zira ƙwallo a raga a...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN A ranar 20 ga watan Nuwamban bana ce aka fara fafata Gasar Cin Kofin Duniya ta bana a...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Sarki Salman bin Abdul Aziz na Saudiyya ya ayyana gobe Laraba a matsayin ranar hutu a faɗin ƙasar. Yau Ake Fara Hako...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Tawagar kwallon kafa ta Saudiya ta kafa tarihi a duniya, inda ta casa Argentina da kwallaye 2-1 a Gasar...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Kungiyar kwallon kafa ta Barcelona da ke kasar Spain ta kafa tarihin zama kungiyar da ta fi yawan ’yan wasan...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Sa’o’i kadan kafin fara Gasar Kofin Duniya ta Qatar 2022, Faransa ta sanar cewa dan wasanta, Karim Benzema, wanda...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Yau za a fara wasannin gasar cin kofin duniya na kwallon kafa a kasar Qatar. Wannan shi ne...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Masu amfani da shafukan sada zumunta sun yi ta maida martani ga wani tallan da aka yi ta wani...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Hukumar Kwallon Kafa ta Duniya (FIFA) ta nada tsohon dan wasan Najeriya, Sunday Oliseh, a cikin kwamitin kwararru na...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Shugaban Hukumar Ƙwallon Ƙafa ta Duniya Fifa, Gianni Infantino, ya zargi ƙasashen Yamma da “munafurci” game da rahotannin da...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Ƙungiyar kwallon ƙafa ta Najeriya, Super Eagles ta sha kashi a hannun Portugal da ci huɗu da nema. ...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN An naɗa tsohon mai bugawa Najeriya, Michael Nsien, a matsayin kocin tawagar ‘yan wasan Amurka ajin matasa ‘yan kasa...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Dan wasan Portugal Cristiano Ronaldo ba zai haska a wasan sada zumuncin shirye-shiryen gasar cin kofin duniya da za a fafata tsakanin...