DAGA YASIR SANI ABDULLAHI. Dan wasan Manchester City, Erling Haaland, ya kafa tarihin zama dan wasan mai saurin taka rawa a cin kwallo 50 a...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD MUHAMMAD Wata tawagar jami’an kungiyar kwallon kafa ta Al-Ittihad a Saudiya ta yi tattaki zuwa Ingila don tattaunawa da Mohamed Salah na Liverpool...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Kocin Real Madrid, Carlo Ancelotti ya ce ba zai sayi ɗan wasan gaba Kylian Mbappe daga Paris St-Germain a bana ba....
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Manchester City na duba yiwuwar ɗauko ɗan wasan tsakiya na ƙasar Portugal Matheus Nunes, mai shekara 24 daga Wolves. (Athletic) Ba...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI. Kungiyar Manchester United ta kori dan wasa Mason Greenwood daga kungiyar bayan ta kammala bincike akan dan wasan. An yi watsi...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI. Akalla mutane bakwai ne suka mutu yayin da wasu 27 ke kwance a asibiti jiya Lahadi a kudu maso gabashin Brazil,...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Kyaftin din Al-Nassr, Cristiano Ronaldo, a ranar Asabar, ya kafa tarihi bayan da ya jagoranci kungiyarsa ta lashe kofin zakarun kungiyoyin Larabawa....
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Dan wasa Victor Osimhen ba na siyarwa bane kamar yadda Shugaban kungiyar kwallon kafa ta Napoli, Aurelio de Laurentiis, ya sake...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Najeriya ba za ta buga wasan daf da na kusa da na karshe ba a gasar cin kofin duniya ta mata...
DAGA KANIRU BASIRU FULATAN. Hukumar Shirya Gasar Zakarun Turai ta UEFA, ta haramta wa Juventus halartar gasar cin kofin zakarun nahiyar Turai na bana da kuma...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Kungiyoyin kwallon kafa biyu da suka shahara a fagen kwallon kafa ta duniya Real Madrid da Barcelona za su fafata a...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. An kafa tarihi a Gasar Kwallon Kafar Mata ta Duniya ta FIFA a karon farko bayan da Nouhaila Benzina, ‘yar wasa ta...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Kungiyar kwallon kafa ta Kano Pillars ta fitar da sabbin kayan ta na gasar kwararrun ‘yan wasan kwallon kafa ta Najeriya...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI. Chelsea da kungiyar Al-Hilal ta Saudiyya sun fara zawarcin Kylian Mbappe, wanda bai bi tawagar PSG wasannin shirya wa kaka mai...
Dan takarar Shugabanci dalibai mai kula da harkar wasanni na jami,ar Sule Lamido dake jahar jigawa yace zanyi Aiki tukuru domin samar da cigaban dalibai....
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Jama,ar Aliko Dangote dake wudil tace tana shiryawa dalibai wasanni domin hadakan daliban jami’ar dan samun nassarori a makarantar. mataimakin shugaban jami’ar...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Manchester City na duba yiwuwar saye ɗan wasan Paris St-Germain Achraf Hakimi, mai shekara 24, kuma ba za ta yi kasa a...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Hukumar Kula da Kwallon Kafa ta Nahiyar Turai (UEFA) ta haramta wa Manajan kungiyar kwallon kafa ta AS Roma, Jose Mourinho,...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Kyaftin din Portugal, Cristiano Ronaldo, ya zama dan wasan kwallon kafa na farko na maza da ya buga wasanni 200...
Gwamnan jihar Kano Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya amince da nadin kwamitin riko na kungiyar Kano Pillars (Sai Masu Gida). A cewar sanarwar da babban sakataren...