Daga Muhammad Muhammad zahraddin Manchester City ta fara kakar bana da kafar dama, bayan da ta je ta doke West Ham United a gasar Premier League...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Manchester United ta sha kashi a hannun Brighton da ci 2-1 a Old Trafford a wasan farko da fara Premier League ta...
Kungiyar kwallon kafa ta Arsenal ta doke Crystal Palace da ci 2 da nema a wasan farko na gasar Firimiyar Ingila a kakar 2022/2023. Fafatawar...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Kociyan Manchester United Erik ten Hag ya ce yana matukar farin cikin ganin Cristiano Ronaldo...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Taƙaitaccen Tarihin Gasar Firimiyar Ƙasar Ingila William Mcgregor shugaban ƙungiyar Aston Villa wacce aka kafa ta a shekarar 1874 shi ne...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Gwamnatin tarayya ta bayyana cewa matsalar tsaro bata shafi harkar noma sosai ba a kasar Najeriya. ...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Chelsea ta fara tattaunawa da Barcelona kan batun daukar dan wasan tsakiya na Netherlands, mai shekara 25, Frenkie de Jong, wanda ake ta rade-radin cewa Manchester...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Newcastle United na tattaunawa da Chelsea kan daukar aron Timo Werner, dan wasan gaba mai shekara 26, wanda tsohuwar...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Everton ta yi wa Paris St-Germain magana kan kokarin sake dauko dan wasan tsakiya na Senegal Idrissa Gueye,...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Kungiyar kwallon kafa ta Barcelona ta cim ma yarjejeniya da takwararta ta Sevilla don dauko...
DAGA YASIR SANI ABDULLAH Cristiano Ronaldo ya dawo Old Trafford domin ganawa da sabon mai horas da ‘yan wasan Manchester United,...
DAGA YASIR SANI ABDULLAH Kocin ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Barcelona, Xavi Hernandez, a yau Talata ya ce dawowar Lionel Messi zuwa ƙungiyar ba...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Najeriya ce ta zo ta 18 a cikin jerin kasashe 43 da suka shiga gasar tsere da tsalle-tsalle ta...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Shahararren dan kwallon kafar duniya, Cristiano Ronaldo, ya shaida wa Manchester United a baya-bayan nan cewa...
Daga yasir sani Abdullah Zlatan Ibrahimovic ya saka hannu kan ƙarin kwantiragin kaka ɗaya, domin ci gaba da taka leda a AC Milan....
Daga kabiru basiru fulatan Chelsea ta dauki dan wasan bayan Napoli, Kalidou Koulibaly kan kwantiragin kaka hudu daga kungiyar...
Daga Kabiru basiru fulatan Kungiyar kwallon kafar Southampton da ke gasar Firimiyar Ingila ta rattaba hannu kan kwantaragin shekaru hudu da dan...
Daga kabiru basiru fulatan Kungiyar Juventus ta kulla yarjejeniyar sake daukan Paul Pogba, dan wasan Faransa mai shekara 29, na tsawon shekara hudu bayan...
Daga kabiru basiru fulatan. Paris St-Germain ta nada Christophe Galtier a matakin sabon kociyanta, bayan da ta raba gari da Mauricio Pochettino....
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Hukumar ƙwallon ƙafa ta Saliyo ta ƙaddamar da bincike bayan an ci ƙwallaye ɗari da tamanin da bakwai a gasar wasan...