Daga Muhammad Muhammad zahraddin Darwin Nunez ya ci wa Benfica kwallo a karawar ta da Liverpool inda suka tashi da ci 3-1...
Daga khadija Abdullahi muhmd Barcelona za ta buga wasannin sada zumunta hudu a Amurka, domin shirin tunkarar kakar badi ta tamaula. Mun...
Daga khadija Abdullahi muhmd Kylian Mbappe da Vinicius Jr da kuma Erling Haaland su ne ’yan wasan kwallon kafa da suka fi tsada...
Daga kabiru basiru fulatan Tsohon dan wasan tennis na daya a duniya Andy Murray, ya samu nasarar zuwa wasan karshe na gasar...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Manchester City ta musanta cewa tana sha’awar daukar Bukayo Saka, dan wasan gaba na Arsenal mai shekara 20....
Daga Daga Khadija Abdullahi Mahmud. Duk da cewa dan wasan gaba na Masar Mohamed Salah, mai shekara 29, ya shaida wa abokansa na kud...
Daga mujahid danlami garba Manchester United ta sake fitar da sanarwar raba gari da dan wasanta, Jesse Lingard, bayan kwantaraginsa ya kare da kungiyar....
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Tsohon dan wasan tawagar Argentina da Manchester United da Manchester City da West Ham, Carlos Tevez ya sanar da yin ritaya daga...
Daga khadija Abdullahi muhmd Hukumar ƙwallon ƙafa ta nahiyar Turai Uefa ta nemi afuwar ƙungiyoyin Real Madrid da Liverpool bayan magoya bayansu sun shiga...
Daga maryam bashir musa Real Madrid ta tabbatar da daukar dan wasan bayan Jamus da ya buga kwallo a Chelsea Antonio Rudiger. ...
Daga Maryam bashir musa Dan wasan gaba na Liverpool, Mohamed Salah, mai shekara 29, zai iya komawa wata kungiyar kwallon kafa ta Ingila a kakar wasa...
Daga mujahid danlami garba Paul Pogba zai bar Manchester United a kyauta idan kwantiraginsa ya ƙare a ƙarshen wannan kakar, kamar yadda kulob...
Daga Maryam bashir musa Manchester United na duba yiwuwar raba Mason Mount, dan wasan tsakiya na Chelsea da Ingila mai shekara 23 da...
Daga kabiru basiru fulatan An bayyana dan wasan Real Madrid, Karim Benzema a matakin gwarzon Champions League na kakar 2021/22. Dan kwallon tawagar Faransa,...
An kammala cinikin Chelsea ga ɗan kasuwar AmurkaTodd Boehly kanfam biliyan 4.25. Zargin Almundahanar N2.9bn: Kotu ta umarci EFFC ta ci gaba da tsare Okorocha A...
Daga kabiru basiru fulatan Sadio Mane ya yanke shawarar barin Liverpool, ya shirya komawa wata kungiyar bayan kwashe shekaru masu yawa a Anfield –...
Daga yasir sani Abdullah Manchester United na dubu yuwuwar zawarcin dan wasan Faransa N’Golo Kante, na Chelsea. (Guardian) Liverpool ta tuntubi Ousmane Dembele, mai...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Real Madrid ta ƙasar Spain ta lashe gasar zakarun turai ta 2022. Vunicious Junior ne ya jefa ƙwallo ɗaya tilo...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Liverpool da Real Madrid za su buga wasan karshe a Champions League a birnin Paris din Faransa...
Daga mujahida danlami Garba Manchester United ta shaida wa dan wasan tsakiya na Barcelona da Netherlands Frenkie de Jong, mai shekara 25, cewa...