Gwamnatin Amurka ta sanar da dakatar da wasu takunkuman da ta kakaba wa Iran kan harkokin man fetur na tsawon kwanaki 60, a wani mataki da...
Amurka ta fitar da sharuɗoɗi 14 da ke ƙunshe a cikin yarjejeniyar fahimtar juna tsaƙaninta da Iran wanda ya kama hanyar kawo ƙarshen yaƙin gabas ta...
Masana a harkar man fetur sun bayyana cewa farashin litar fetur (PMS) a Najeriya na iya sauka zuwa kusan naira 900 idan har shirin sulhu tsakanin...
Tsohon mai taimaka wa tsohon Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari a shafukan sada zumunta Bashir Ahmad, ya bayyana cewa Amurka ba ta da ikon tsoma baki akan...
Kungiyoyin addini da na farar hula daga Arewacin ƙasar na ci gaba da maida martani kan wani zama da wasu ’yan majalisar dokokin Amurka suka yi,...
Amurka ta sanar da wasu jerin tsauraran sauye-sauye a tsarin bayar da takardar izinin shiga ƙasarta ga masu zuwan wucin-gadi daga Najeriya, inda a yanzu ta...
Gwamnatin Tarayyar Amurka ta nesanta kanta daga harin da Isra’ila ta kai wa Iran da safiyar Juma’ar nan, lamarin da ya kara dagula al’amura a yankin...
Shugaban Amurka, Donald Trump, ya rattaba hannu kan sabuwar doka da za ta takaita ayyukan wasu hukumomi guda shida tare da rushe wasu gaba daya,...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI A yayin da Isra’ila ke nazarin yadda za ta mayar da martani kan harin da Iran ta kai a karshen mako, Amurka...
DAGA UMAR IBRAHIM HOTORO Masu aikin ceto na ci gaba da laluben mutanen da suka fada ruwa sakamakon karyewar gadar Baltimore mai nisan kilomita 2.57 da...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Gwamnatin sojin Jamhuriyar Nijar ta sanar da yanke duk wata hulɗa da ta danganci haɗin-kai ta fannin soji da ƙasar Amurka “nan-take”....
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Hukumomi a Amurka sun ce wani mutum ya banka wa kansa wuta a wajen ofishin jakadancin Isra’ila da ke birnin Washington....
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Jam’iyyar NNPP, ta nemi kasashen Amurka, Tarayyar Turai (EU) da Tarayyar Afirka (AU) su shiga tsakani kan shari’ar gwamnan Kano, inda...
DAGA MUHAMMAD BASHIR MUSA Rundunar Shiyyar Kaduna ta hukumar yaki da masu yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa EFCC, ta tabbatar da samun hukuncin...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN An zargi wakilin Kevin McCarthy da cin zarafin wani ɗan jam’iyyar Republican yayin da majalisar dokokin kasar Amurka ke shirin kaɗa...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI An fitar da karen Shugaban Amurka, Joe Biden, daga fadar gwamnatin kasar ta White House saboda yadda yake yawan cizon mutane....
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Wasu yan Najeriya sun bayyana damuwarsu ga Jaridar Sahara Reporters cewa ana kokarin hanasu bayyana damuwarsu ta hanyar zanga-zanga wa shugaban...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Gwamnatin sojin Nijar ta katse huldar diflomasiyya da Najeriya, Togo, Amurka da kuma ta fuskar tsaro da tsohuwar uwargijiyar kasarsu Faransa....
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Wasu kungiyoyin fararen hula sun rubuta takardar koke ga Amurka da Tarayyar Turai suna neman su hana Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Firaminitan Indiya, Narendra Modi ya nuna gamsuwarsa, kan alaƙar ƙasarsa da Amurka. Mista Modi ya bayyana hakan ne yayin wani jawabi...