DAFA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Dalibai a Najeriya sun yi kira da a duba batun karin harajin kashi 50% na farashin data da na kiran waya saboda...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Rundunar ‘yan sanda ta kama wasu mutane 14 da ake zargi da hannu a rikicin da ya barke a wata jami’a a...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Wasu dalibai uku dake karatu a Jami’ar jihar Nasarawa dake Keffi sun gamu da ajalinsu a dalilin turmutsitsin amsar tallafin shinkafa da...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Yayin da gwamnati ke kara kudaden jam’o’i a Najeriya, kungiyar ASUU ta yi martani mai zafi kan haka Shugaban kungiyar, Farfesa...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Hukumar shirya jarrabawar ƙasashen yammacin Afrika (WAEC) ta riƙe sakamakon jarrabawar ɗalibai 262,803 da suka rubuta jarrabawar kammala sakandare ta 2023....
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Akalla wasu dalibai 10 ne aka samu rahoton sun lakada wa malaminsu dukan tsiya saboda hana su satar jarrabawa a makaranta a ...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Asirin wasu dalibai biyu ’yan sakandare ya tonu a lokacin da suka yi garkuwa da kansu tare da neman kudin fansa...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Kwalejin Ilimi ta tarayya dake Bichi a Jihar Kano ta tabbatar da mutuwar Japheth Solomon, dalibin aji 2 na sashen koyar da...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Hukumar gudanarwar kwalejin kimiyya da fasaha ta jihar Kano ta sanar da ranar Lahadi 14 ga watan Mayu, 2023 a matsayin ranar...
Wata shugabar makaranar sakandare ta koka bisa yadda daliban makarantun gwamnati ke daina zuwa makaranta suna komawa harkar damfara a intanet, wanda aka fi sani...
Rahotanni na cewa daliban nan mata guda biyu da wasu ’yan ta’adda suka yi garkuwa da su a Jami’ar Tarayya da ke Gusau sun kubuta. ...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Wasu dalibai a lardin Free State na Afirka ta Kudu sun yi wata tarzoma a ranar Alhamis bayan da...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Yan bindiga sun kai hari kan dalibai mata na Kwalejin Lafiya ta Tsafe da ke Jihar Zamfara inda suka...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Ƙungiyar Ɗalibai ta Najeriya NANS ta buƙaci shugaban ƙasar Muhammadu Buhari ya yi ”gaggawar sa baki” game da ƙarin...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Wasu daliban Kwalejin Ilimi a Jihar Kwara sun gudanar da zanga-zangar nuna adawa da rashin biyan malamansu albashi har na...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Dalibai a wata makaranta a kasar Indiya ake zargi da daure wani malamin lissafi da wani ma’aikacin...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Ruwan sama da aka kwana 3 ana yi ya hana ɗaliban firamare zuwa makarantar har na tsawon...
Shugabannin dalibai na makarantun Jami,a (Students Union) su na gudun mawar da za su iya bawa yan uwan su dalibai dan ganin an magance wannan...
DAGA MARYAM BASHIR MUSA Rundunar ƴan sanda ta jihar Cross River ta tabbatar da sace wani ɗalibin jami’ar Arthur Jarvis da ke...