Akalla mutane 14 ne suka rasa rayukansu sakamakon wani mummunan hatsarin mota da ya auku yayin da wasu baki ke dawowa daga liyafar daurin aure a...
Wani hatsarin mota da ya faru a Jihar Jigawa ya yi sanadin mutuwar mutum bakwai, ciki har da direban motar, sannan ya jikkata wasu 11. Kakakin...
Wani mummunan hatsarin mota da ya auku da safiyar Lahadi a titin Lagos–Badagry ya yi sanadin mutuwar mutum shida tare da jikkata wasu goma sha uku....
Akalla mutane tara ne suka rasa rayukansu a wani mummunan hatsarin mota da ya afku da safiyar Asabar a garin Kyaramma, karamar hukumar Ringim a jihar...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Akalla mutane 21 ne suka rasa rayukansu a wani hatsarin mota da ya afku a hanyar Kaduna zuwa Abuja tsakanin kan iyakar...
DAGA UMAR IBRAHIM HOTORO Hukumar Kiyaye Hadura ta Kasa (FRSC), a Jihar Jigawa, ta tabbatar da mutuwar mutum 10, yayin da wasu 12 suka samu...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Akalla mutane 11 ne aka tabbatar da mutuwarsu bayan wani mummunan hatsarin mota da ya afku a garin Kwanar Gujungu da...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Akalla fasinjoji 13 ne suka samu raunuka daban-daban a wani hatsarin da ya afku a hanyar Legas zuwa Ibadan. Hatsarin motan...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Hatsarin mota ya yi sanadin rasa rayukan akalla mutum hudu, wasu da dama suka samu raunuka a kusa da kauyen Dinyar Madiga...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Hukumar Kula da Shige da Fice ta kasa (NIS) ta tabbatar da cewa jamianta 4 sun rasu yayin da wasu 7...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI. Akalla mutane bakwai ne suka mutu yayin da wasu 27 ke kwance a asibiti jiya Lahadi a kudu maso gabashin Brazil,...
Wasu mutum 10 ’yan uwan juna sun mutu a wani hatsarin mota da ya rutsa da su a hanyar Kaduna zuwa Kachia a yayin da suke...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Fitaccen mawakin Hausar nan, Aminu Ala tare da wasu abokan tafiyarsa sun tsallake rijiya da baya a wani...