Al’ummar Burum Burum da ke ƙaramar hukumar Tudunwada a Jihar Kano sun shiga cikin damuwa bayan ruwan sama mai ƙarfi da iska suka sauka a daren...
Akalla mutum uku sun rasa rayukansu, yayin da sama da gidaje 1,000 suka rushe sakamakon mamakon ruwan sama da iska mai ƙarfi da kankara da aka...
Hukumar kula da yanayi ta ƙasa, NIMET, ta yi hasashen cewa za a iya samun mamakon ruwan sama mai haɗe da tsawa da iska a wasu...
Hukumar Kula da Yanayi ta Ƙasa (NiMet) ta ce akwai jihohi shida da ake sa ran za su fi fuskantar ruwan sama a bana fiye da...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Rahotanni na nuni da cewa ruwan sama yayiwa mazauna garin Chikaji da ke karamar hukumar Sabon Gari a jihar Kaduna sun yi...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Hukumar kula da yanayi ta Najeriya (NiMet), ta yi gargaɗin samun ambaliya a wasu jihohin ƙasar sakamakon mamakon ruwan sama da za...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Hukumar kula da yanayin sararin samaniya ta Nijeriya (NiMet) ta yi hasashen tsawa da mamakon ruwan sama daga ranar Lahadi zuwa Talata...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Hukumar Kula da Yanayi ta Najeriya (NiMet) ta yi hasashen yanayin tsawa da ruwan sama daga ranar Lahadi zuwa Talata a fadin...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA A yayin da yanayin damina ke ci gaba da kankama, an buƙaci al’ummar jihar Kano da su kula sosai wajen amfani da...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Hukumar kula da yanayi ta kasa, Ta yi hasashen samun mamakon ruwan sama kamar dab akin kwarya a wasu bangarori na...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Hukumar hasashen yanayi ta Najeriya Nimet, tace akwai yuyuwar samun mamakon ruwan sama kamar da bakin kwarya a jihohi 25 na...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Al’ummar Musulmai da Kiristoci sun gudanar da addu’o’i na musamman domin rokon ruwan sama da dauwamammen zaman lafiya a Jihar Borno. Dubban...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Yayinda damunar bana kecigaba da kankama manoma a birnin Maiduguri na jihar Borno na shirye-shiryen gudanar da addu’o’i na musamman kan...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Gwamnatin Tarayya ta fitar da sanarwar hasashen ambaliya a shekara ta 2023, inda ta ce jihohi 14 da al’ummomi 31 za...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Hukumar kula da yanayi ta najeriya, NiMet, ta yi hasashen cewa za’asamu gajimare da tsawa farawa daga yau zuwa Ranar...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Ambaliyar ruwa ta lakume gidaje da dama a fitaccen rukunin gidaje na Trademore Estate da ke Lugbe a babban birnin tarayya Abuja....
Ruwan sama ya shanye gidaje da dama a safiyar Litinin a Jalingo, babban birnin Jihar Taraba. Ruwan sama da aka samu na tsawon awa biyu...
Ruwan sama kamar da bakin kwarya ya yi sanadin lalacewar gidaje akalla 105 a yankin Oke-Ako da ke Karamar Hukumar Ikole ta Jihar Ekiti. ...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Ruwan sama na farko na 2023 ya sauka a yankin Kafanchan da ke Karamar Hukumar Jema’a a Jihar...
DAGA YASIR SANI ABDULLAH Al’ummar Hayin Taro-Taro da ke Makera Rigasa a Karamar Hukumar Igabi a Jihar Kaduna sun koka kan yadda...