Connect with us

News

Hukumar EFCC ta gurfanar da tsohon Gwamnan Anambra, Obiano kan badaƙalar N4bn

Published

on

Tsohon gwamnan jihar Anambra, Willie Obiano

DAGA UMAR IBRAHIM HOTORO

 

Advertisement

Tsohon gwamnan jihar Anambra, Willie Obiano, ya ki amsa laifuffukan da ake tuhumarsa da aikatawa guda tara na karkatar da kudaden da hukumar Yaki da Rashaya (EFCC) ta yi masa.

Ana zargin almundahanar kudi har N4,008,573,350 daga kudaden tsaron jihar zuwa asusu daban-daban. Kuma an canza kudaden a lokuta mabambanta zuwa Dala sannan aka maida wa Obiano da tsabar kudi.

Advertisement

Ba Mu Kama Shugaban Kungiyar Miyetti Allah Ba – Hukumar DSS

Obiano ya yi Gwamnan Anambra ne daga shekarar 2014 zuwa 2022 inda ya mulki jihar na wa’adi biyu.

A lokacin da aka karanto masa tuhume-tuhumen da ake masa a ranar Larabar da ta gabata, tsohon gwamnan ya ki amsa laifukan guda tara.

Advertisement

Details soon 

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending